*Hauwau Yusuf kangiwa*
07034321339
🌯girki adon uwargida🌯1,2,3&4
[24/09 5:06 PM] +234 703 064 0239: COCONUTS PANCAKE
🥞FILAWA
🥞KWAI
🥞BAKING POWDER
🥞SUGAR
🥞GISHIRI
🥞MADARA
🥞KWAKWA
🥞🥞🥞🥞🥞🥞🥞🥞🥞🥞
zaki goga kwakwa ki zuba madara gari kota ruwa kisa sugar, baking powder, filawa, kwai saiki sa gishiri kadan kifasa kwai. Sai ki kwaba karyayi ruwa kuma karyayi tauri, saiki barshi na 5 minutes haka saiki dora non stick pan ki soya idan daya bangaren yayi ki juya daya har ya soyu shikenan.
0 Comments
Thank you for this comment