🍡🍡BREAD MAI NAMA🍡🍡
 Bread
Nama
Kwai
Attaruhu
Albasa
Maggi
Butter
 Ki gyara namanki da kayan ksmshi ki jajjaga attaruhu koki yanka da albasa kisasu awuta kiyi yar miya,kikawo namanki da kika silalashi da su maggi saiki dakashi kizuba acikin miyar inya dahu saiki sauke yayi sanyi saiki shafa buter ajikin biredi ki zuba naman nan mairomo kisadayan saiki rufe ki soya🍛🍡🍡🍡🍡🍡
Grp admins mmn uzaifa
Mmn safwan