[12:02PM, 3/6/2017] +234 906 949 3565: 🍜AISHA'S KITCHEN🍷 COCONUT PANCAKE 🍜🍜🍜🍷🍷🍷 INGREDIENT, flour
sugar
Pinch of salt
baking powder
Milk
Egg
teaspoon of oil
coconut method da farko zakiyi mixing din ingredients naki gaba daya a bowl Sai ki sa ruwa kiyi mixing dinsu mai kyau Amma Kar yayi ruwa ruwa Dan Kar ya Sha mai daman already kin goga coconut dinki Sai ki zuba a ciki da coconut flavor dinki Sai ki sake mixing nasu mai kyau ki soya Kamar soya Kwai.hmmm ba a magana 😋😋😋😋always urs Ayshat adamawa 🍜🍷🍜
0 Comments
Thank you for this comment