Kayan haddi🐋
Yeast🐋
Ruwa🐋
Kayan kamshi🐋
Man gyada🐋
Tumaturin gwangwani🐋
Kifin gwagwani🐋
Suga kadan🐋flouwa🐋
Garin bredi🐋
🐋🐋🐋
Yanda Akeyi🐋
A jika yesat aruwa dumi a tankade flour azuba kayan kamshi , suga , mai, da ruwan yeast
A rufe da Leda abarshi ya tashi sanan asa a board a murza Yayi fadi asa a gwagwani gashi sai a zuba tumaturin go goni akan kwabin flour. A mumusa garin bredi akai da su Maggie asa a oven ya gasu😋😋😋
0 Comments
Thank you for this comment