[13/6 16:00] Anty Fati: 🍧MATAN ALJANNA'S KITCHEN🍧
🐋FISH RECIPES😋
🐋FRIED FISH😋
KAYAN HADI🐋
Kifi🐋
Flour🐋
Kayan kamshi🐋
Madara🐋
Kowai🐋
Ruwa Dan kadan🐋
🐋yandda Akeyi🐋
🐋A bare bawon kifi amma kar a dafa sai a barbare dayawa kifin da flour mai hade da gishiri da kayan kamshi, a tankade wata flour a had a da gishiri da kowai da madara.
🐋A tsoma kifin acikin kawai din sannan a sa mai a soya Aci😋😋😋
0 Comments
Thank you for this comment