[12:02PM, 3/6/2017] +234 906 949 3565: 🍜AISHA'S KITCHEN🍷 🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜🍜
🍜FRIED SPAGHETTI
INGREDIENTS
spaghetti
Meat
Carrot
Green beans
Pepper
Onion
Tomatoes
Garlic
Ginger
Method da farko zakiyi per boiling spaghetti dinki da gishiri da dan Mai in yayi Sai ki wanke ki ajiye a gefe, Sai ki soya su kayan miyan da garlic nd ginger ki Daman already kin Riga da kin yayyanka su carrot dinki into shape da kike so Sai ki zuba su Akan kayan miyan suma Sudan soyu Sai kisa ruwa kadan kisa naman ki dakika tapasa, Maggi, curry, thyme da duk spices da kike so Sai ki zuba spaghetti ki akai, in kina so Zaki iya yanka wani albasa ki kara akai da attarugu Dan ya bada Kala da kamshi Sai ki rufe in yayi Sai ki sauke acida coleslaw, Aci dadi lfy.😋😋😋 Always urs Ayshat adamawa 🍜🍜🍷🍽
In kina so Zaki iya yin da naman kaza, ko kayan cikin. Kuma Zaki iya soya naman kici dashi ko kiyi pepper meat kici dashi. Kuma in kin sa albasa Zaki iya matse lemun tsami akai
0 Comments
Thank you for this comment