🐋KIFI MAI LEMON TSAMI😋

  🐋🐋🐋
Kayan hadi🐋
Kifi🐋
Tafasasshen ruwa🐋
Lemun tsami slice🐋
Lettuce🐋
Butter🐋

🐋Yandda Akeyi🐋
   A sa kifi a cire kayar shi a kuma banbare shi sai a zuba ruwan zafi ya dade Yayi laushi sai asa shi a grill ko a gasa da gaushi a sa mashi butter yana gasuwa idan ana so za'a Iya bada da kayan kamshi dasu maggie a Dora sanna a matsa lemun stamin akai yana gama gasuwa sai Aci😋😋😋