🍧🍧🍧 KIRKIR
Wani ice cream ne da larabawa kewa mazajen su, da farko
zaki sami kwakwa ki goge bakin nan na bayan ta ki gurza
ta jiki grater inda yake da kananan huji yadda zatayi siri-
siri. Sai ki sa tukunya ki zuba ruwa kisa kwakwar ruwan
yazama ya hau kan kwakwar maana ya rufe ta amma ba
kindim ba sai kisa sugar. Yana tafasa sai ki kawo madarar
gari ki zuba yadda zataji sosai sai ki juya ya hade ki barshi
yayi kamar 3mins ki sauke ya huce sai kisa flavour na
coconut. Kisa a fridge yayi ice sai aba mai house
0 Comments
Thank you for this comment