*MY FOOD MY PRIDE GROUP FROM ADMIN AMAL*
[24/09 8:44 PM] ‪+234 906 230 5761‬: [6/2, 8:53 AM] Haney: 🍡🍡MATAN ALJANNA KITCHENS🍡🍡

KUNUN SHINKAFA
Shinkafa
Sugar
Madara
  Kijika shinkafa ki wanke ki Kai amarkada ki tace ki tafasa ruwan zafi ki kwarawa shinkafar kisa madara da sugar ki juya sai sha🍹