_*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*_🍹🍷🍗🍴🍔😋
[23/09 1:12 PM] Aisha: _*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*_🍹🍷🍗🍴🍔😋
_*PLANTAIN & MEAT STICK*_
_*Ingredients*_
🍡 _Plantain_
🍡 _Meat_
🍡 _Egg_
🍡 _Toothpick_
🍡 _Salt_
🍡 _Vegetable oil_
🍡 _Seasoning_
🍡 _Onion_
_*Method*_
_Zaki sami nama mai kyau wanda baida jijiya aciki kuma babu kitse aciki ajikin shi, saiki yankashi yanka madaidaita, saiki tasafa shi tare da kayan qamshi da maggie da gishiri sai kuma ki yanka plantain dinki itama ki yanka ta yanka madaidaita saiki soya nama sama sama kada ya soyu sosae, saiki tsane shi daga cikin mai, sai kuma ki soya plantain dinki itama sama sama bayan kin gama soyasu saiki dauko tsinken sakace saiki tsira naman ki kuma tsira plantain din kamar yadda ake tsira nama atsinken tsire, bayan kin gama saiki fasa kwai ki sanya gishiri da maggie daidai yadda bazaiyi yawa ba, saiki daura mai bisa wuta bayan yayi zafi saiki dauko wannan tsinken da kika tsira nama da plantain kin tsomawa acikin ruwan kwan kina soyawa har saikin gama_
_Amarya wannan ire iren girkin da yakama ki dinga yine domin ki sace zuciyar ❣angonki_🤣😜🤪
_*By:Admin*_
_*Aysha Suleiman*_
_07066189950_
_*Aysha Haruna*_
_08073420812_
0 Comments
Thank you for this comment