[12:02PM, 3/6/2017] ‪+234 906 949 3565‬: 🍜AISHA'S KITCHEN 🍷 🍜🍷SULTAN CHIPS 🍜  INGREDIENT
potatoes
Egg
Carrot
Green pepper
Onion
Green beans
Garlic nd ginger
Pepper
Method da farko zaki yanka potatoes dinki into kowane shape Sai ki soya Sama Sama Sai ki ajiye a gefe ki soya su kayan miyanki daman already kin yanka su carrot naki a tsassaye Sai ki zuba su Akan kayan miyan naki Amma banda Kwai in suka soyu Sai ki kada egg naki ki zuba a Kai Sai ki rage wuta inyayi Sai ki diga ruwa kadan akwai kisa potatoes Sai ki gaurayawa mai kyau Sai ki Bari yayi Kamar 5mins Sai ki sauke, hmmm ba a magana. Always urs Ayshat adamawa


Note zaki iya sa mince meat aciki instead of egg Yana dadi sosai