*_(SMASHER,HUBBEEY,DIDEEYLOV&GENTLE)._*
[24/09 8:44 PM] ‪+234 906 230 5761‬: *WAINAR SEMOVITA*

Semo
Yeast
Baking powder
Gishiri
Sugar
Yeast
Koren tattasai
Albasa


Dafarko na kwaba garin semo dina Wanda nasa baking powder na kwabashi da ruwan yeast nayi Kamar kwabin wainar shinkafa nakai rana yatashi danaga yadanyi kauri da yawa sekikara masa ruwan kanwa( yanasaka waina lau shi) senayanka albasa nayanka koren tattasai senasoya Kamar wainar shinkafa.😋😋😋😋da dadi sosai.