Queen Jameeylarht🤩😇
🍓🍞🍠🍋🍅🍆🍇🥙🍕
[24/09 11:09 PM] Sumayya: *MEAT PIE*
*Dry Ingredients*
6cups flour
1tsp baking powder
1tbs sugar
1tsp salt
*Wet ingredients*
Butter 500g
3eggs
1egg for glazing the meat pies.
Da farko zaki zuba flour a roba saiki zuba butter, ki murjeshi sosai sannan saiki zuba sugar,baking powder da salt ki motsa sannan kisa egg, bayan haka saiki dinga zuba ruwa ahankali har sai yahaɗe jikinshi kuma yamaki kaurin dakikeso, sai kiɗanyi kneading ɗinshi sosai.
*FILLINGS*
Minced meat
Irish potato
Veggies(optional)
Zaki yanka albasa ƙanana kisa mai kaɗan a pan saiki zuba minced meat ɗinki kiɗan soyashi kaɗan, ki yanka dankalin ƙanana saiki zuba acikin naman sannan saiki haɗa flour paste kijuye aciki kisa maggi, curry, garlic ki motsa, idan harda vegetables zaki zuba saiki zuba sannan kisa ruwa kaɗan yadda zasu ɗan dahu shikenan.
Saiki ɗauko dough ɗinki ki ɗiba kaɗan kisa rolling pin kibuɗa sannan kisa abinda kikeda shi na fidda shape ɗinda kikeso sannan kisa fillings ɗin aciki kirufe bakin da fork, bayan kingama saiki shafa ƙwai a bayan meat pie ɗin sannan saiki gasa, duk wanda ya gwada recipe ɗina zaiji daɗin meat pie ɗinnan saboda sirrin meat pie kajishi gwanin daɗi shine yaji butter, idan yaji butter daɗi gareshi sosai, sau dayawa wasu basu iya cin bayan meat pie saidai su cinye naman cikin su yadda wajan😂 wannan kam daɗi kamar kacinye yatsunka😜.
*KAITA'S KITCHEN*🍗🍖
0 Comments
Thank you for this comment