_*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*_🍹🍷🍗🍴🍔😋
[23/09 1:05 PM] Aisha: _*MU KOMA KITCHEN 1,2&3*_🍹🍷🍗🍴🍔😋
_*TSIMI JUICE*_
_*Ingredients*_
🍸 _Tsamiya_
🍸 _Citta ginger_
🍸 _Sugar_
🍸 _Lemon koka kola_
🍸 _Ko kuma fanta_
_*Method*_
_Zaki jika tsamiyarki ta jiku sosae, saiki dauko cittar ki ki kankare bayanta saiki markada ta ko kuma ki daka ta, saiki hade da tsamiyar ki tace bayan kin tace saiki sa sugar ki sanya lemo na koka kola ko kuma lemon fanta saiki sanya a fridge yayi sanyi_
_Yanada dadi uwar gida ki jaraba kiji_😋😋😋😋😋
_*By:Admin*_
_*Aysha Suleiman*_
_07066189950_
_*Aysha Haruna*_
_08073420812_
0 Comments
Thank you for this comment