Hauwau Yusuf Kangiwa
07034321339
🍔Girki adon uwargida 🍔
[24/09 8:44 PM] +234 906 230 5761: 🍔GIRKI ADON UWARGIDA🍔1234
🍍🍍🍍🍍🍍🍍🍉🍉🍉🍉🍉🍉🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍓🍓
*TROPICAL JUICE*
*KAYAN HADI*
🍍abarba
🍑gwanda
🍉kankana
🍊lemu
🍓strawberry
🥕karas
*YADDA ZAKI HADA*
Ki wanke kowanne ki yanka sa qanana, shima lemu karki sa da fatar cikinsa Dan zaiyi daci. Idan kin gama saiki tace kisa sugar da flavor kisa a firjin yayi sanyi asha.
0 Comments
Thank you for this comment