Hauwau Yusuf Kangiwa
07034321339
🌯Girki adon uwargida🌯
[24/09 8:44 PM] +234 906 230 5761:
💓POTATO $ EGG SAUCE
Ingredients
🍵dankali
🍵mai
🍵kwai
🍵attarugu
🍵maggi
🍵albasa
Method
🍇Ki fere dankali kiyanka shi slice
🍇kixuba mai a frying pan kisoya
🍇kiyi blending attarugu ki yanka albasa
🍇🍇kixuba mai a frying pan idan yayi xafi sai kifasa kwai ki xuba
🍇kisa albasa maggi attarugu nd spices
🍇sai ki juya har sai yakoma kamr gari sai ki sauke
🍇sai kixuba dankalin a plate da sauce din a gefe sai ahada aci
0 Comments
Thank you for this comment