[13/6 16:00] Anty Fati: MATAN ALJANNA KITCHEN &MAKEUP

EGG PIZZA

KWAI
IRISH
TARUGU
TATTASAI
ALBASA
KOREN WAKE
SWT CORN
KARAS
MAGGIE, CURRY  D.S

🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲🍲

Kifere Irish dinki kiyimashi yankan  cube kenana kanana sai ki soyashi sama sama da Dan gishiri, kadan sai ki ajeshi gefe kiyanka kayau miyarki da aka lisafa sama asoyasu da Dan mai kadan teaspoon ma yi is a saikisa kayan  pieces dinda kikeso sai ki shima sama sama za'a soya bayan kingama sai kidauko Irish dinki kihadasu wuri guda kigarwaye sugamu gabadaya sai kifasa kawai kizuba  Kansu sai kisa a oven kar ASA wuta dayawa plz Dan zaikone dakinji yafara kamshi sai kiduba  kigani in yayi sai kijuye a tire mai fadi dai dai fadinshi shi kenan sai ki yankama hubbinki yankan
Ku sha dadi lfy😋😋😋
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂