🍙🍙KUNUN MADARA🍙🍙
🍕KAYAN HADI
🍕GARIN KUNU
🍕KANINFARI
🍕CITA
🍕LEMON TSAMI
🍕YA'YAN CUMIN
🍕NONO
🍙🍙YANDA ZAKI HADA🍙🍙
🍕ki zuba ruwa a tukunya, kisaka citta,da ya'yan cumin ki dafa har sai sun dafu sosai kingani, sai ki dama garin KUNUN ki zuba nono akai, kidan damashi kikara ruwa, sai kirinka zubawa a cikin ruwan citta da yariga ya tafasa a hankali, kar ki cika wuta, sai ki barshi yayi kamar 5 minit akan wuta idan yayi tik ko kauri dai dai kar kibari yacika kauri sai ki sauke, in kin sauke kibarshi yadan sha iska ba yanda kika sauke da zafiba Sai yadan sha iska sai ki zuba lemon tsami da sugar yafi dadi wasu kuma basu son shanshi da sugar
😋😋😋
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
0 Comments
Thank you for this comment