🍙🍙KUNUN SHENKAFAN TUWO🍙🍙

🍕KAYAN HADI

🍕Shenkafan tuwo
🍕madara
🍕citta
🍕cucumber
🍕kayan kamshi
🍕Sugar

🍕Yanda zakiyi kijika shikafa 6 hours sai kisa yan kamshi ,citta cucumba kiwanke sai ki hada su waje DAYA ki kai nika  nikan ruwa anikoshi da ruwa sai ki tace 30 minit zaiyi kauri sai ki zuba ruwa a tukunya su tafasa sai ki diba kullun wada kia tace kidama shi sai kirinka zuba su cikin tafasa sun ruwa sai yayi kauri dai dai ki sauke kusa madara sai sugar😋😋😋

🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂