🍙🍙KUNUN
 TSAMIYA🍙🍙

🍕KAYAN HADI

🍕Garin KUNUN
🍕Tsamiya
🍕kayan kamshi
🍕sugar

🍙Yanda zakiyi

🍕ki sirfa geronki dai dai Wanda zai i'sheki ki gyara shi tas ki cire dusan
Sai kiwanke sai ki Dan shanya yabushe ba sosai ba ki koushe kisa kayan kamshi ki kai nika ya niku ki tankade ....
🍕sai ki zuba ruwa a tukunya ki haza su tafasa, kijika tsamiyarki inya jiku sai ki tace ruwa tsamiya sai ki diba gari ki kouba da ruwa sai ki rika zuba a tafasa sun ruwa sai yayi kauri dai dai kusha dadi lfy😋😋😋

🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂