🍙🍙KUNUN SAMONVITA🍙🍙


🍕🍕KAYAN HADI🍕🍕


🍕SOMONVITA

🍕MADARA

🍕SUGAR

🍕CITTA


🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂


🍙YANDA ZAKIYI


🍕Kizuba ruwa a tukunya ki haza saman wuta kisa citta, sai sun tafasa ki diban garin samonvita kidama a ruba ko kwanu kaman zakiyi talge sai ki zuba kina juyawa har yayi kauri kisauke kisa madaran ruwa sai ki koushe😋😋😋


🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂