[13/6 16:00] Anty Fati: 🍨🍨MATAN ALJANNA'S KITCHEN🍨🍨
🍨🍨SPAGHETTI WIT VEGETABLE AND PLAINTAIN🍨
🍨SPAGHETTI😋
🍨CABBAGE
🍨CARROT
🍨GREEN BEANS
🍨PLAINTAIN
🍨PEAS
🍨HANTA
🍨BUTTER
🍨Zakifara zuba butter a tukunya iyayi zafi, Inbabu butter kizuba mai sai tarugu albasa dakake sai yafara soyuwa sai kisa ruwa kadan inya tafasa sai ki zuba taliya da spices tare da vegetable dinki sai kikawo nama tafashe she ki zuba ki rufe lokaci kadan sai ki kwashe ki samu plantain ki soya sai ki hada da shi ki ci😋😋😋
🍒Anty Fati yamusamu🍒
🍒Matan Aljanna's Kitchen 🍒
🍒07063441137🍒
0 Comments
Thank you for this comment