[2/23, 16:56] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄
👄👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA*(A short story)
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄
👄👄👄
👄
*
NA
*MEMUNAT HARUNA ABUBAKAR*
( *Ummy Ontop* 😘)
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*Note: Wannan labarin kirkirarshi nayi banyi dan cin zarafin kohwa ba* , *idan labarin yayi dai dai danaki rayuwan, toh arashine* ...
*BISMILLAHIR* *RAHMANIR RAHEM*
*GODIYA TA* *TABBATA GA* *UBANGIJIN TALIKAI* *DAYA BANI IKON* *DAWOWA A SABON* *BOOK DINA ME* *TAKEN 👄YER* *SHUGABAN KASA* 👛 *DAFATAN YEN* *UWA ZAKU BANI HADINKAI DAN* *GANIN SAKON* *DANAKESON* *ISARWA YAJE...* *KUMA INAFATAN* *ZAKU ILIMUNTU* , *NISHADANTU, TARE* *DA FADAKARTUWA* *DA WANNAN BUK* *NAWA. KUMA DAN* *ALLAH DUK* *WANDA YAGA WANI* *ABU DA BEYI DAI* *DAI BA TOH KOFA A* *BUDE TAKE DA* *KARBAR* *_SHAWARA_ ..*
*INA ROKAN ALLAH* *UBANGIJI YABANI* *IKON GAMA* *WANNAN LITTAFI* *NAWA LAFIYA.*
1⃣ To 1⃣0⃣
Goslow ne wajen yacika da motoci,, se karan horn ne ke tashi.....
Ta gefen wata motar infinity baka yaje yake bara.." Da sauri ta zuge glass din motar tafara magana...
Dalla malam matsa daga jikin motar nan koh sa'ar kace" ta karashe maganar tana harararshi...
Kallonta yayi cikin mamaki yake magana," kiyi hakuri hajiya bansan ba a miki bara ba ...ya juya tareda dafa jikin motar daniyar barin wajen...
Kutumar uba! Tafada adai dai lokacin tana bude murfin motar... Fitowa tayi daga ciki sannan," ta dakamai tsawa tanacewa" dakata malam....
Tsayawa yayi chak"jin ta dakatar dashi"...
Karasawa kusa dashi tayi ta zabgamai zazzafan mari, hakan ya jawo hankalin mutanen dake wajen,
Ni zaka renawa hankali mara mutunci, taci gaba dacewa Ku dama yayan talakawa haka kuke,
Toh walli yanzu senasa a kulle kaf danginku inga kuma uban da yatsayama.." Banza kazami, talaka wulakantacce," ta karasa maganar tareda tofamai yawu tajuya ta koma motar ta...
Shikuwa shiru yayi yanabin bayanta da kallo" girgiza kai yayi tareda cewa yarinya kenan, duniyace zata koya miki hankali"..
Yana wannan maganarne " yaji anmai magana ta nayanshi"/.
Baba kana bukatar wani abune"...da saurinshi ya juyo" dan ganin memai magana"
Wani far in saurayine Wanda bazai wuce 30yrs ba kyakkyawa na ajin karshe , kana ganinshi zakayi zatan dan manyan masu kudine, sedai bahaka takeba.....
Murmushi ya sakarwa dan tsohon nan , sannan ya dora dacewa" baba kayi hakuri INA ganin duk abinda yarinyarcan tayima " bata kyauta ba gaskiya, dan Allah kayi hakuri ya karashe maganar tare da sa hannu cikin aljihunshi ya zaro gudan dubu daya yamikawa tsohon nan"....
Kwarai yaji dadi tsohon yahau yimishi addu , ya godemai sosai , kowa ya kama gabansa.....
*Comments dinku* *shine kwarin* *gwiwata*
*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄
👄👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA (A short story)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄
👄👄👄
👄
*NA*
*MEMUNAT HARUNA ABUBAKAR*
( *Ummy Ontop* 😘)
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
1⃣0⃣ TO 1⃣5⃣
Tana zuwa gida ta tadda momy a parlour " ko kallanta batayi ta wuce dakinta bag dinta tawulla kan tamfatsetsan gadonta irin na sarauta "
Fadawa kan gadon tayi ta kwanta"...ba abinda take tunowa se dan tsohon data gani yau tamai rashin mutunci... Tsuka taja tanacewa banza mahaukaci ""
Momy ce ta turo kofar dakin tashigo " kan gefan gadon tazauna..... My baby waye ya tabamin kene naga kinshigo da bacin rai " shiru tayi batacewa momy komaiba""...
Haba daughter ni dinma fishin ake danine"...? Nidan Allah ki rabu dani momy tunda nashigo kike damuna da surutu haba ta karashe maganar tareda tsuka.....
Haba babynah kinsan ai bazan iya ganinki aa bacin raiba na zuba miki ido, waye yatabamin ke koh uban waye shi seya gane kuskurinshi , seya kwammace uwarshi bata haifeshiba yazo duniya...
Jin abinda momy tacene yasata tashi dawuri tajiyo tana fuskantar momy" kana tace...
Wallahi momy wani kazamin tsohone yabatamin rai" tafada tana tsamusa face ,nan ta kwashe komai daya faru tafadawa momy..
Murmushi momy tayi tareda cewa toh ai lefin nakine daughter da bakyason fitada securities sekice ke kadai zakiyi yawo a garin" kinga kuwa dole kike samun matsala,takarashe maganar tana dafa kafadar yer NATA...
Cikin muryan shagwaba take magana," haba momy kuma shikenan duk inda zanje banida yencin kaina dole sena tafi dawasu securities, gaskiya ni bazan iyaba wallahi, takarashe maganar tana turo baki gaba
Sannan taci gaba dacewa,". Niyanxu gaskia momy acanjamin mota" dan wallahi tunda kazamin tsohonnan yataban mota bazan sake shigantab""
Motar kanta wari take yanzu," tsantsaninta nakeyi" kuma kinsan momy jinina behadu da talakaba" sabida haka ni acanjamin mota", ta karashe maganar cikin muryan kuka....
Muje zuwa yanzu aka fara
*Comments dinku* *shizai karfafamin gwiwa* ...
*08168733182*
[2/23, 16:58] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA(A short story)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Maimuna Haruna* * *Abubakar*
*(Ummy Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA* *WRITERS* *ASSOCIATION*🤝
*Wannan page nakune masoya buk dinnan" nagode soyayyar* *dakuke nunawa buk din nan tunkan isowarshi", sabida kunema* *nayi* *kokarin farayinmiku typing din shi ayau, Da fatan zaku bada hadinkan biyoni danjin* *yanda lamarin ze kasance, Domin buk din yana tareda darusa iriri, daga *karshe ina muku* *barka* *dashigowa sabuwar* *shekar* * " *Allah* *yasadamu da Alkhairin cikinsa yakuma karemu daga duk wani sharri dake cikinta Ameen*
1⃣5⃣TO1⃣6⃣
Tana gama wayar ta fada toilet dan watsa ruwa" batafi 20mnt tafito",
Shiryawa tashiga yi cikin zafin nama take shirin sabida , 6:00pm tawuce,"" zama tayi aganban tamfatsetsan dressing metro dinta wanda bango gudane," ...shafa wancen goge wancen ,saka wance" sadatayi kusan 30mnt tana abu daya, Wai kwalliyan..
Sedata shirya tsaf cikin riga da wando blue masu fararen stones ajiki" ta hade gashin kanta tasamai ribbon faridaaani karamin mayafi ta daure kanta" sosai tayi kyau fuskarnan tasha makeup se sheki take, tasa wani hill dinta fari sannan ta zari wata yer purse dinta fari,.. Banda kamshi ba abindake tashi..
Tafi 2mnt tsaye gaban mirro tana karewa kanta kallo" yes ita tasan tayi" wani murmushi tasaka metareda fassara iri iri.. Sannan ta sa kai tafice daga dakin...
Sakkowa take daga step a hankali kamar wacce take tsoran taka KASA"..
Nan parlour ta tarar da momy da dady suna hira irin tasu ta many a".. Tasyawa tayi gabansu" momy zanfita, ah harkinshirya to Allah yakiyaye ,ammadai bake kadai zaki fitaba cikin darennan ko sabida nasan halinki yanzu seki fits ke kadai batareda securities ba wanda hakan kuma hatsarine a rayuwarki da tamu gaba daya
A a momy ni kadai zanfita ai ba dadewa zanyi shiyasa, kawaide kimin addua
Shikenan toh tunda haka kikeso Allah yakiyaye ,ameen momy ,sannan tamayar da kallonta gun dady ," dad sannu da dawowa, wallahi bansan kadawoba, da tundazu Nazi nagaishe ka " ta karashe maganar tana selfie a wayarta"..
Shikam shiru yayi kamar bazece komaiba " kuma cen yace" toh yayi kyau yanzun ina zaki cikin Daren nan"..Waini dan Allah dad meyasa kullum idan zanfita seka wani tambayeni sekace wata karamar yarinya" ta fada tana turo baki gaba"
Haba da Allah dad" bakaga yanda momy ta keba " koh dan ita tafi sona ,nigaskiya kadaina min haka idan bazakamin addu"a ba toh kadingayin shiru.takarasa maganar tana Dada turo baki gaba"...sannan tasakai tafice daga gidan...
Ikon Allah dama akwai irin wadannan fitsrarrun yara aduniyar🤔 toh Allah. dai yashirya...
Shikuwa dad ba abinda yace banda Allah yashiryeki ba abinda yace" sannan yace kingani abinda nake fada miki koh inawa yarinya gata amma gani like kamar basonta nakeba.
Yanzu gashi kin lalata mata tarbiya dan wallahi bame iya auren yarinya irin wannan da batada tarbiya sedai a aureta dan kudun ubanta dan irin matsayinta...
Amma dan tarbiyadai base taba yadda ya aureta ba yakarashe maganar yana goge kwallan dake kokarin zubomai...
*ASALINSU*
His Excellency *ALHAJI ISMAIL* *ABUBAKAR* Babban dan siyasa ne inda ya rike mukamai da dama a siyasa wanda yanzu haka shine *SHUGABAN KASAR* *NIGER*
Matarshi daya *Hajiya Binta* *Muhammad* , Yer *Nigeria* ce a yer asalin garin maiduguri ce,
Babanta direban mota ne ita kuma tana saida abinci ne a tasha se Allah yasa tasamu aiki a wani gidan abinci dake abuja inda takoma can take aikinta anan suka hadu da Alhaji Ismail Abubakar..
Suna haduwa sukai aurensu inda yatafi da ita kasarsu batare da iyayenta sunsan tayi aureba" haka ta tafi tabar Baba Uwa da da mahaifin nata batareda sunsan inda takeba , dan ba inda basuyi cigiyartaba har gidan abincin datake aiki amma basusamu wani information ba akanta. Haka suka hakura suka fawwala komai ga Allah...
Seda suka shafe shekara 10 da aure sannan Allah ya azirtasu da samu haihuwa, inda suka samu baby girl dinsu, suka sa mata *FAILAT*,sosai suke nunwa yarinyar gata basa bari koh kuda yatabat..
Haka Failat ta taso cikin gata dajin dadi", bata ganin darajar kohwa tsabar gatan datake samu yasa ta lalace ganin kowa da mutunci duk girmam mutum zata cimai mutunci...
Sosai rashin tarbiyar yer tasa yafa damunsa, sadai daga yayi magana hajiya binta zata hayayyako kansa da masifa, abun yana matukar damunshi sosai,..
Ita kuwa failat arayuwar ta ta tsani talaka koh ganinsa batasonyi bare wata muamala tashiga tsakaninsu, kuma duk mingirman mutun batajin kunyar yimai fitsara," gata da taurin kai run tana karama dan inbatayi niyan yin qbuba kimeza ayimqta bazatayiba", hakan yana ciwa mahaifin NATA tuwo a kwarya..
Kawayenta biyune Samira da safnah , samira yer wani ambassador ce Alhaji Umar Abdullahi, ita kuwa safnah" Ya ce ga Governor Kaduna Alhaji Dahiru Mohammed , Halinsu daya shiyasa jininsu yazo daya da Failat.."
Failat tanada saurayi da ake kira da Gstar,"...tsantsar dan iskane dan Lisa a wajensa ba wani abu bane," sasai yakeson failat " dan kome zatamishi bayajin haushi , bawanda ya is a yace yana Sonya yanzu zekashe mutum"/.it's kuwa failat tana beyemishi ne sabida duk wani aiki data dashi yana .at a....
*Wannan kenan*
*Cigaban labari*
Haka Failat tasa kai tafice daga gidan",,,
Bata tsaya koh inaba se browns club " ...Wani katon bakin na hango yafito daga club din idon nan bashi jaa kamar garwashi " kana gani kasan cikakken dan dabane", tahowa Yayi yanadan tangadi alamun ba daidai yakeba", yana karasowa naga yasa hannu ya rungumota", baby harkin karaso"it's kuwa tureshi tayi daga jikinta kaga Hanson shashanci" sannan suka Shiva cikkin club din,,
Ba abinda ketashi sekida masu shan giya nayi masu iskanci nayi kowadai da abinda yakeyi aciki masu rawa nayi...
Guru suka samu suka zauna Gstar ya umarci masu aikin wajen dash kawo musu giya ...zubawa Yayi ya mikawa falhat, ta karba cikin jin dadi takeshasuna hira ahaka sedatasha kwalba uku Batare da ta ankaraba...
Shikuwa dama gstar abun dayakeso kenan tasha dayawa dan tafita daga hayyacinta yasamu yabiya bukatarshi...
Sosai falhat tasha giyarnan, ta bugu dan bata gane komai" shikuwa gstar dayaga haka janyota tayi suka Shiva filin rawa...suka fara cashews"..cikin rawannan yafara wani karamin iskancanci da ita," inda fama zuba mata kiss ko ina ajikinta donshi dama ba rawar yakeson yiba iskanci yakesonyi yafake day in rawa"
It's kuwa failat dake hankalinta ya gushe " haka ta dage tana jujja kugu koh ina najikinta yana motsawa" dayake dama itadin akwai diri sosai komai na ajikinta taji , gata black beauty amma said gashi dan ba a magana anan,...
Bakinshi yafara kokarain hadawa da nata" yagadai abin bazeyiwu ba anan hakan yasashi janyota daga filin rawan suka fice' be zarce da ita koh inaba se cikin motarshi a guje yafizgi mota abinda bayason ta wartsake beyi abinda yadade yana kwadayin aiwatarwa ba...
Sedasukayi nisa kamar zasubar gari sannan yadan hangars gefe cikin jeji kadanyayii parking motarshi""...
Zagayowa Yayi bayan mortar inda ya kwantar da it's dan run fitowarsu bacci yay awan gaba da ita"...
Kayanta tashiga kokarin cire mata dan haryayi nasarar rabata da rigar jikinta daga it's sedan best din dake ajikinta, tana kokara cire bes din ne ta farko tadawo hayyacinta"......
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy* *Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*🤝
Wannan page nakine Rayuwata♥ Jindadina💃🏻 Far in ciki nah😃 Abar Alfaharinah😘 *MAMANA TAKAINA* 👩❤👩
_Allah ubangiji_ _yasaka miki d_ _mafifincin Alkhairi,_ _Ubangiji Allah yasa_ _ki gama da duniya_ _lafiya, Ameen👏_
_Tabbas!! Nayi dace samun Uwa tagari_ _😍 , Ina matukar ji_ _dake Mamanah😘"_ _Allah yasaka_ _miki, Yabamu ikon_ _yimiki Biyayya♥_ ♥♥, _Ameen_
1⃣6⃣▶1⃣7⃣
Gara na kwashi rabona nayi maganin mara kunya yana fada yana lashe lebe tareda kokarin cire bes din daya rage jikinta,,...dai dai lokacin ta farka, ganin Gstar kanta yana kokarin rabata da kayan dake jikintane yasata" yasata kwala uban ihu " wanda nima kaina mai dauko rahoto sedana razana"... Nashiga uku mekakeyi haka'Gstar tafada tana kafeshi da idanunta masu dauke hankalin mutane"...
Ganin kokallonta beyiba yasa tafara kokowar kwace kanta dan tasan halin gstar ba karamin dan iskabane".. Idan kanawa Allah kayi hakuri kacika", tanafada tana dada fashewa da kuka"""" koh baka ganeniba failat dinkacefa..
Jin abinda tacene yasashi dagowa yana dubanta sannan ya tinnike da dariyar mugunta " munafuka yaudin ni kike cewa Failat dina ".. Cazakimin *YER SHUGABAN* *KASA* sena ganeki, mara kunyar karya" ai dama ido na miki akwai ranar kin dillanci"yafada yanadada fizgotamiki jikinshi"yafara zubamata kiss a jiki koh ina "...
Gani dai dagaske yake yasata gantsa mishi cizo a wuya seda fatar wajen tafita,"
Kutumar uba "yafada yana rike wajen data cijeshi"...sannan tafice daga motar, Ta arci na kare....
Koh rigarta bata tsa daukaba tayi hanyar titi, daga ita se bes din....Guru takeyi sosai iya karfinta kanta kai titi tagalabaita "..
Dakyar tasamu Takai bakin titi ".. Tana karasaw kuwa tafadi nan bakin titin...tana maida nunfashi..
Dai dai lokacin me mashin yana tahowa" ganin haka yasa tafara dagamai hannu dakyar, ....
Sabida tsabar gudun dayakeyi bekula da it a fittt yawuceta sedaya got a gaba sannan yakula" tsaidagudun yayi ya juyo da kan mashing din dan komawa baya...
Daidai gurinta yayi parking sannan yace baiwar Allah lafiya kina bukatar taimakone " Tsabar wahalar datashane yasa takasamagana sedai kawai daga kai datayi alamun Eh....
Y
Toh tashi mutafi kifadan India zansauke ki "girgiza mishi kai tayi alamun bazata iya tashiba..
Saukowa yayi dayake duk maganar nan dayakeyi yana kan mashin dinshi".. Kokarin dagata yayi ""...
Kuma seya dakata tareda cewq kece" da mamaki take kallonshi dan bata game meyake nufiba...yaci gabadacewa toh gaskiya kiyi hakuri bazan iya taimaka miki ba,".ya juya daniyar tafiya
Daidai lokacin kuma gstar yana nufota dafeda wajen data cijeshi," Idan Kanawa Allah karkatafi kataimaka min gashi can yana tahowa kuma wallahi fyade zeyimin takarashe maganar yana Dada rushewa dakuja...
👄Keep following👛
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🤝
🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
Alhamdulillah!Alhamdulillah!!Alhamdulillah!!!
~Inakuke masoya makarantar Online Hausa novels~ 🗣
~Kumatso ku bani kunnuwanku, labari nazo muku dashi da dumi duminshi~ ....
~The first online series novel dinnan yafito wato ❤TUSHE MAFARI~ ❤
~Seku hanzarta dannemansa a group din ❤TUSHE MAFARI ❤fans~ ..
~Masoya makarantar Online Hausa novels karku sake abaku labari~ .....
__________________________
*Wannan page nakine my Naphiy Esah shehu marubuciyar* {😭 ```Sanadin Maraici``` 😭}
Aunty fauxah, mum hanan, Banmanta dakuba Allah yabaku lafiya..🙏🏻
My Aunty maryam Ontop ina tayaki murnan gama buk dinki *RAYUWAR YUSRAH DA AFSHAN*
Uhmmmm sha kuruminki dena damuwa Masoyiya bazeyiwu Namance dakeba sabida Rabin jiki nace ke My durlin Eshat Ontop mai {☄HASKEN RAYUWATA ☄} One ❤ luv...
Tabb!!! Baze taba yiwuwaba nayi tuya na manta da Albasa , Kinanan araina dan kedin ta dabanCe kwantar da hankalinki dan matsayinki cikin zuciyata yanada girma My swthrt my durlin Ayushat Ontop❤😍😘..Allah Ubangiji yakaremin ke my dear😘
Fans Ena godiya yanzu kuka tabbatarmin da kuna biye dani ,Ngd da kaunar da kuke nunawa buk dina. 👄YER SHUGABAN KASA👛 TANA GODIA,❤❤
1⃣8⃣▶1⃣9⃣
Idan kanawa Allah karka tafi kataimaka min gashicen yanan tahowa fade zemin dan Allah karufan asiri takarashe maganar cikin matsanancin kuka...
Koh kadan beyi niyan taimakon taba amma ganin irin halin da kukan data datakeyi yasashi tausayinta...
Kallonta yayi tareda mika mata hannun a takama ya dagata tahau mashin din sannan yatyatada mashindin hkan yayi dai dai da karasowar gstar ...be tsaya wata×2 ba ya fizgi mashin din a muliyan 😅...
_______________________________
Momy ce ketafaman safa da marwa cikin daki yanzu dadyn failat bazakayi wani abuba kana ganin yer nan shiru haryanzu bata dawoba gida ba amma kai hankalinka a kwance haba dadyn failat kadubafa lamarin nan yanzu duniyarfa ta canja kuma kasan bata fita da securities ba amma kai koh ajikinka...
Duk wannan surutun datakeyi besa dadyn failat yin maganaba sema sakejin lallausaon bargonshi yayi yadada rufejikinshi dayake yana kwance kan royal bed nashi...
Ganin baida niyan kulata ysata karasawa gundayake kwance sannan ta tabashi haba Alhaji mekake nifine wai sefaman magana nake kayi banza dani sekace ba yarkaba ...
Fashewa tayi da kuka dama nadade da gani katsani yarinyarnan tunbayanxuba, daga take×2 ka kwanta biyu na fahimci haka atare dakai, toh wallahi baka isaba idan wani Abu yasamu yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi....takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...
Ikon Allah akwai irin wadannan matan dama adunia da basusan darajen mijinsu ba 🤔... Uwa ba tarbiya ya ba tarbiya , tabbas inmutun yarasa uwa tagari yayi babban rashi arayuwarshi...
Allah kasakawa iyayenmu da Alkhairi🙏🏻
DanAllah fans kumin afuwa kiyi hakuri da wannan nakoma skull ne shiyasa kuke jina shiru banida lkc typing amma kumin afuwa InshaAllah zanke muku kullum kamar yanda kuka bukata sedai bazeke xuwa dayawa ba ngd ana mugun tare fah❤😘😍
~Keep following Ontop~😘
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🤝
🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
_Ena kukene_ __masoyan asali_ , tabbas kuna cen cikin kololuwar_ ~ _heart dina Kunga kuwa baxeyiwu namantaku ba_ ~ 😍❤
_Durlin hafbea_
```Sweet Meenat yakasai```
My blood Aisha ```machika mae (🎲``` *MUNNAH🎲)*
Ga page nan guda yazama mallakinku kuyi duk yanda kukeso dashi,❤😍😘
```Zuciyata ❤koh yaushe tana tare ```dake Aunty``` Maryam paki Ontop Allah Ubangiji yadada karemin ke Ameen``` 😍😘
1⃣9⃣▶2⃣0⃣
Idan wani Abu yasami yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi.... Takarashe maganar tana dada fashewa da kuka...
Jin abinda hajiya kefada yasa yabude idonshi ya jiyo yana kallonta kamar bazece komaiba cenkuma seyace...
Toh mekikeso nayi dakikazo kikasani agaba kina fadan maganar duk da tamiki, yarinyar nan ban isa da itaba baganin mutuncina takeba barekuma harta girmamani a matsayinna na Ubanta
Kuma bakowa yakoyar da itaba seike kwata kwata baki bata tarbiyan arzikiba...lokacin dazata fita sedana so hanata amma kallon kirki ban isheta ba haka tasa yarinyar nan tasa kai tafice daga gidannan....
Koh ajikinki sema dada bata kwarin gwiwa dakikayi sannan yanzu zakizo kinamin kananun magangan...toh wallahi baki isaba kifita daga idona momyn failat...abaya bahaka kikeba kafin musamu failat seyanzu zaki cenja toh wallahi bazeyiwu ba..kijecen kinemota yakarashe maganar yana juya mata baya"....
Yaja tamfatsetan bargonshi yadada rufe jikinshi yabarta nan zaune bakin gado tayi mutuwar zaune😂
Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanne👀 yake cimata face, Tabb! Akawai matsa inji wani sashi na zuciyarta....
Tohfa yer tasha anyi saranda kenan😂
~Fans keep following~
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🤝
🌈United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
_Little miss kina Ena yau Kece a Ontop kibararraje tareda_ _wannan page sukutum dana mallaka miki kiyi duk yanda kikeso dashi_ ....❤
2⃣0⃣▶2⃣1⃣
Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanne 👀 yake cimata face, Tabb! Akwai matsala kuwa inji wani shashi na xuciyarta....toh aikuawa dole na maida martani bazeyiwu na barshi ya renaniba...
Kunjifa wani rashin tarbiya , Allah ykyauta...
_____________________________
Sosai tayimai bayanin kwatancen inda zekaita, bame wa kowa magana harsukaje nan bakin titi ya Ajiyeta sakamakon dare yayi yayi sosai...sosai tamai godia. Haryajuya zetafi tadakatar dashi minti daya cak yatsaya dan Allah mene sunanka kuma wace unguwa kake shiru yayi kaman menazari, danAllah karkace bazaka fadanba tafada cikin sarkewan murya...
Bawan Allah yafada atakaice, yafizgi mashindinshi yabarta nan tsaye , simsim tajuya tayi hanyar gida...
Ganinta da securities din gidan sukayi HK cikindare daga ita se bes da jeans din dake jikinta kana koh takalmi babu yasasu tambayarta lafiya amma ko kallo basu ishetaba tayi ciki abinta ...
Tundaga mean parlour take jiyo muryan momy na zazzaga masifa a dady, uhmm yau kuma koh me akaiwa momy dan inda sabo tasaba bayau momy kewa dady masifaba dan haka bata wani damuwaba tanemi 3 sitter tayi kwanxiyanta dan wani gajiya da wahalallan bacci takeji HK tai kwaciyarta dan ji take bazata iya karawa upstair bba nantayi kwanciyarta tanata tunanin bawan Allah hk barcci yayi. awungaba daEta. .
Lallaima dadyn failat bansan ka iya manne👀kaba kake fadamin irin wadannan maganganuba, lallai Alhaji wuyanka ya isa yanka kazama butulo wallahi da harzaka iaya fadan daduk ka ga dama, lallai kai cikine memanta kyautar jiya
Karka mantafa sabida kai nabar iyayena nabiyoka batareda sunsanka ba kasansuba Idan rashin tarbiyane kaga kenan daga gindinka tasomo asali da harka iya huremin kunne na aureka batareda sanin iyayenaba koh ka mantane natunama saboda kinbaka hadinkai danayi muyi alfasha shiyasaka aureni amma haryanzu zakace nina koyawa yata rashin tarbiya inje innemota duk inda take mekake nufi da haka naturataiskancikoh bayan gada tayi agun Ubanta...
Toh wallahi bari kaji zamana dakai yakare a gidannan kaje kanemo wacce zataba yerka tarviya ...takarashe tana juyawa dan barin dakin...
Dakinta taje ta dauko wani dan karamin mayafi da key din motarta ,tana zuwa main parlour din daniyan fita dan barin gidan taja wani uban virki tazaro 👀 tare da dafe kirji...
~Keep following ontop~ 😘
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar (Ummy Ontop😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* 🤝
🌈United we stand and succeed:
Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
*GODIYA CE TA MUSAMMAN GAREKU YEN* 🌈 *KAINUWA, NAGODE* *DA IRIN KAUNAR* *DA KUKEMIN NIMA* *ENA SONKU* *DUKANKU ENA* *KAUNARKU* *UBANGIJI ALLAH *YABAR ZUMUNCI*
*NAGODE! NAGODE!!* *NAGODE!!!*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
_Ummu nabin shafin nakine Allah yabaki lafiya kici gaba damana rigima_ 🤣
~Ke tadabance a heart dina wlh sonki cikin heart nawa~ ~yanada yawa Nusaiba Nasir,❤ Allah yabarmu 2geder Aminiyar kirki~ ❤😘
2⃣1⃣▶2⃣2⃣
Dakinta taje tadauko wanidan karamin mayafi da key din motarta ,tana zuwa main parlo din daniyan fita dan barin gidan taja wani uban birki tazaro 👀tare da dafe kirji...sanadiyan ganin failat dake kwance kan daya daga cikin kujerun falon,
Cikin sauri ta karasa gun da failat din take kwance ta dala mata duka a baya Wanda yasa failat din tashibashiri tana rarraba👀 ganin momyCe yasata turo baki gaba tareda cewa haba momy wani irin abune. haka Dan Allah ina bacci kawai ki dalan duka gaskiya ni karki sakeyimin haka takarashe maganar tana kokarin tashi tabar waje "..
Ba wannan jawabin nace kiminba gidan dakikaje zaki fadan duk kin dagawa mutane hankali tafada tana janyo failat dake kokarin basin wajen ta zaunar da ita tareda cewa zaki fadan koh kuwa....
Dai dai lokacin dady yake sakkowa daga upstair Dan bin momy failat ya dakatar da ita dan yasan halinta tsab zata iya fitacikin Daren nnan..
Kuyi hakuri da wannan plx
..
..
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA (A SHORT STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*By*
*Maimunah Haruna Abubakar (Ummy* *Ontop😘)*
🌈 *Kainuwa Writers* *Ass* 🤝
🌈United we stands and success:
Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers.
2⃣2⃣▶2⃣3⃣
Shima dadyn failat ja yayi ya tsaya ganin failat a da ake rigima akai😅,
Sannan yakara gurin datake ke gidan uban wa kikaje , kikai wannan dare duk kika dagawa mutane hankali ", failat shiru tayi ta turo baki gaba irin na yarennan masu tàllan shinkafa dawake a tasha sukeyi insunso tsiwa🙊
Badake nakeba kikamin shiru , cikin tsiwa da rashin kunya tayi magana , waini ina ruwanka da nine dady kashiganmin rayuwa daya ni gaskia...... Bata karasaba momy ta debeta da mari....tashin hankali abinda momy bata taba yiba kenan yau gashi tayi🤣
Nidai ina gefe nace maganin mara kunya kenan😜
Nan ta tsuguna tana kuka dan tasan tabbas momy takai karshe tunda harta iya dora hannu akan fuskarta, abinda ko maganar datasan zata bata mata rai batayi amma haryau ta iya marinta tabbas taje karshene..
Dan bakida mutunci ubanki kikewa haka muna tambayarki kina raina mana hankali, toh ya isheki haka kinfara kaini karshe, kinga ana barinki kiyi abinda kikeso shine kika renamu koh toh wallahi ki shiga hankalinki," kiyi hakuri momyn failat wannan duk ba mafita bane sabida yarinyar nan tagama rainamu"..
Abinda yadace da yarinyar nan aurene kawai sabida haka ki fito mana da miji tunkan kizubarmin da mutunci nabaki nan da wata biyu inkika ki wallahi duk wanda nai niya zan aura miki,
Gaban failat ne yayi mummunar faduwa jin abinda dady yafada , tabbas yakamata tasan abinyi impossible. Bazetaba yiwuwa ba cikin zuciyarta duk take wannan maganar,""...
Koh bakiji ba kikaiwa mutane shiru "cikin sanyin jiki tace naji sannan dady ya juya yabar wajen cikin bacin rai...
Nan failat ta fashe da matsananci kuka momy ki temaka min kinji abinda dady yace shi daman basona yakeba " banza tayi da ita momy itama tayi tafiyarta ta barta nan ,sosai momy taji tausayin yertata amma batason nuna taji tausayinta," haka ta tafi daki "..
Tasamu dady zaune bakin gado kana ganinshi kasan cikin bacin rai yake"...
Kuyi hakuri dan Allah fans, gobe zanmuku dayawa inshaAllah,
My dear mrym Ontop kinsa se buya nake keda masoya buk dinnan kiyi hkri banso hkan nema take faruwaba
Luv u oll❤
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA (A SHORT STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*BY*
*MAIMUNA HARUNA ABUBAKAR (UMMY ONTOP😘)*
🌈 *KAINUWA WRITERS ASSO* ✍🏻
*Mom Hanan dis page is forU*
~I luv u oll kainuwa writers asso members~
Masoya *YER* *SHUGABAN KASA* ta gode da kyaunar dakuke mata itama tace tana sonku😍
Nan momy ta tafi tabarni badan tasoba dan zuciyarta cike take da tausayina amma ...haka tadaure tanuna ita sam batadamu daniba
Cikin kuka da sanyin jiki nayi room dina gadona na fada nashimfida sabon kuka' maganar dady ce taketa yimin yawo a kwanyar kai " impossible nafada afili ina dadi rusa uban kuka...
Hakadai darennan nayi bacci badan inajiba sedan bacci barawone ";
Bacci nayi cikeda mafarkin bawan Allah nah hakannema yasani jindadin baccin ' ...
********************
Akwana atashi yau Sarina biyu da faruwan lamarin koh fita banayi nacenja nazama abar tausayi " damuwa tacika zuciya banida sana saina tunanin bawan Allah nah da kuma maganar dadyn dan tun ranar ban karasa dady a idonaba baya bari muhadu yahanani zuwa room dinshima bare naje nagashi Lamar yanda nake idanaso ganishi ga momy ma ta cenja min kwata kwata gidan yamin zafi kamar ba *YER SHUGABAN* *KASA* ba duk nabi na rame saboda damuwa ga ba gunda nake zuwa yanzu ...sosai duniya tamin kunci...
Yau da yamma momy tashigo room dina zaune tasameni nahada kaida gwiwa a kan gado sosai " nabata tausayi' amma haka tadaure ta hade rai kamar va momy na ba" dan sam batasaba yimin hakaba..."
Karasowa tayi tasamu guri tazauna nan bakin bed dina sannan takai hannu ta taboni " cikin tsoro nadago kaia dan ganin wane dan kwata×2 nayi nisa a duniyar tunanin Bawan Allah nah ba..."
Hade rai tayi sannan tace kije dadynki yanason ganinki..." Tana fadan haka tamike danniyan Baron dakin"
Nikuwa gabanane yayi mugun faduwa jin dady na nemana" shikenan nashiga uku kardai...
Kumin hakuri fans skull yasani gaba ga C/A, komai yana dai daita zakuke jine luv U oll😍❤
~Keep following~
*08168733182*
[2/23, 17:00] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA(A SHORT STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*BY*
*Maimuna Haruna Abubakar(Ummy Ontop😘)*
🌈 *Kainuwa Writers Asso...*
2⃣4⃣▶2⃣5⃣
D'aki na tadda dady gaishe shi nayi sosai abin yabashi mamaki domin ba halin yer tasa bane
Failat dady yakirani , na'am nace yau nake kara tuna miki dateline d'in dana baki kuma haryanzu banji kin kawo kowaba, sabida haka sati biyu yarage miki idan kuma kina da wanda kikeso toh kifada mana idan babu ni inada wanda zanhad'aki dashi so zabi yarage naki,
Kuka nafashe dashi inacewa dan Allah dady kayi hakuri nashiryu nadaina abin danakeyi namaka alkawari dadi ,
Bawannan natambayeki ba , idan kina da wanda kikeso toh kisanar mana
Shiru nayi kamar bazance komai ba , cenkuma nace " Ena dashi dady inada wanda nakeso sannan nayi shiru , ...toh meye sunanshi d'an waye a ina yake?ajere duk dady yamin tambayoyin,
Shiru nayi sabida banda abincewa , maganafa muke miki kinyi shiru,
Kuka nafashe dashi nace bansanshi ba, bansan inda yakeba dady , kuma inasonshi shikad'ai nakeso dady, na kara rushewa da kuka"
Kallon mamaki da rashin fahimta momy da dady sukemin, momy ce tace " kamar ya baki sanshi ba? Baki sanshi ba kike sonshi kuma toh koh aljanine ai iya kaci kenan,
Kinga bamason zance banza idan zaki mana bayani kimana kidaina mana karya dan wallahi sati biyu nayi zan aurar dake,
Sabida haka ki b'acemin daga nan idan bazaki mana bayani ba,
Kuka nadad'a fashewa dashi , wallahi dady duk abin danake fada muku haka yake, dady kataimaka min ka nemomin shi wallahi shi nake so dady , idan ka auran wani zan mutu dady , na dada rusa uban kuka...
Tsawa yadakan momy tadakatar dashi tare dacewa kayi hakuri dadyn failat , bari zanyi magana da ita, dan sosai nabawa momy tausayi"
Tashi yayi yana cewa ahto nidai nafada miki muddin baki kawo wanda kike so ba zan aurar dake gawanda nayi niyya , yana fadan haka yayi ficewarshi daga parlour... Inda nikuma naci gaba da rusa kuka , ina cewa.
" momy ki taimaka min wallahi tunda naganshi nakamu dason shi karki bari dadi ya aurar dani a wani dan zan mutu momy...tausayi nabawa momyna sosai , tace...
Hakurin nan dakuka saba fans shi zakuci taba dayi har komai yadaidaita , kuma ina ganin sakonnuku inajin dadi , gabaki dayanku nagode ❤
~Keep following ONTOP~ 😘
*08168733182*
[2/23, 19:38] Sister: 👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
*YER SHUGABAN KASA *(A SHORT STORY)*
👛👛👛👛👛👛👛👛👛👛
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄👄👄
👄👄👄👄
👄👄
👄
*BY*
*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy Ontop😘)*
🌈 *Kainuwa Writers Asso..* ✍🏻
_Wannan page din nakune Masoya buk dinnan , Allah yabar zumunci_ 🤝🏻
Yen 🌈Kungiyarmu ta kainuwa inaji daku dukanku , Kuma ina gaishe daku💓
*AYSHA SADA MACHIKA (SWTHRT ONTOP)*
*AISHA* *MACHIKA(MOMYN YUSRAH)*
*MARYAM AHMAD PAKI(MRYM* *ONTOP)*
*JIDDA COOL*
*MEENAT* *YAKASAI(HABIBTY)*
*MRS MAKAMA(YAR* *AUTAN KAINUWA😜)*
*MRS* *MANSOOR(SCND HBBTY😜)*
*MISS MARIAM MAISHANU(LOVE💓)*
*NOOR* 😍
*JIDDART SAUDIA* 😘
*AUNTY* *FAUXAH(YER* *AMANA)*
*AUNTY BATOOL A JATKO*
*MISS AYUSHA* *ONTOP(DURLIN)*
*MAI AWARA* 😜
*UMMU FATIMA*
*LITTLE MISS*
*NAFISA ISAH* *SHEHU(HEARTBEAT💓💓)*
*MAMAN* *TWINSS(DOCTOR😏)*
*MAIMUNA MATAR ABDUL..(TAKWARA😍)*
*AESHAT HAMZA*
*SAMEENA ALIYU*
*FAUXIA MB*
*MOMYN ARFAT*
*UMMU* *NABIL(KAWALLI😜)*
*MUNEERA* *(HABIBTY )*
*MOM* *HANAN(DEAR)*
*HALIMA MK*
*NASEEBA*
~WAIII!! MASHA ALLAH MUNADA DAMA ASHE ,~
~KUNA RAINA~ ~GABAKI DAYANKU YEN KAINUWA~
*Editing by:Mrs* *mansoor*
2⃣5⃣▶2⃣6⃣
Momy tace "kiyi hak'uri kidaina wannan kukan kinji" gawanda kikeso ze aurar dake, sabida haka
Ki nutsu kiban labarin wanda kike magana akanshi kinji, gyad'a kai nayi alamar toh,
Toh ina sauraren ki,
Nanfa nakwashe komai nafad'a mata ,
Sosai momy ta tausaya ta kuma yi dana sanin rashin tsayawa taji dalilina sukai fushi dani,
Tabbas! Yanada kyau iyaye sudunka sanin abinda y'ay'ansu suke ciki ,
Gakiya kin tafka babban kuskure da bakiyi kokarin sanin koh da sunanshi bane"cewar momy"
Amma bakomai ki dage da addu'a nima zan tayaki,idan Allah ya dubi lamarin sekiga ya bayya na mana shi,
Nan momy tad'an yimin nasihohi taban baki , zuciyata tayi sanyi
Momy tace "Allah ya miki albarka
Nace" amin"
Yaude sati daya ya rage a kwanakin da dady yaba in
Hankali na idan yayi dubu yatashi, gaba daya na rame
Nayi bak'i
Na canja na zama salaha
Na koma ga Allah
Na duk'ufa ina kai
Kuka na gareshi...
Haka momy ma tanata tayani, shikuwa dady ya duk'ufa gurin zab'anmin miji😭,
Dady be zaune a office dinshi,"ya yi zurfi cikin tunanin Wanda zebawa auren y'er tasa akayi nocking d'in door d'in, yace "come in"
Messenger d'inshi ne yashigo tare da sallama,
Har k'asa ya tsugunna ya kwashi gaisuwa, ya amsa cikin yabawa da hankalin matashin saurayin, Ranka ya dad'e ga sak'on, "wasu takaddu ne ya mik'awa dady , sannan yace
" wallahi ban sameshi ba se dana tsaya na jira ya dawo tukunna
Shiyasa kaga na dad'e"
Cikin girmamawa yake maganar,
"Tohm dady yace,
Thank you sir" Allah ya k'ara daukaka,Allah ya tsare,
Sannan ya tashi daniyan barin office d'in,
Sosai saurayin yabawa dady mamakin addu'o'i da godiya da yakemai sekace yabashi wani
Abu , bayan shinema ya moreshi,
Amma dayake yasaba mishi haka batun yauba, yasa dady yin shiru becemai komai ba,
Har yaje bakin k'ofa dady ya dakatar dashi da cewa " Munib"
Jin dady ya kirashi yasashi juyowa ya koma,
Na'am Alhaji gani har k'asa ya risina,
Hakan yasa dady jin dad'i ya k'udiri
Wani abu a zuciyar shi Wanda Nima kaina mai d'ebo rahoto bansani ba,
Nimfawa dady yayi
Yace
"Have a sit"...
Tohfa anzo gun🙆🏻♀,
Koh me dadyn failat zece?
Seku biyoni a next page danji
~I love u oll my fans~ ❤
Download Ýar Shugaban Kasan Littafi Na Daya Complete
0 Comments
Thank you for this comment