[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃


Bismillahir Rahmanir Rahim
In The Name Of Allah The Most Merciful And The Most Gracious

Wannan Shine Littafina Nafarko Kuskurenah Allah Ya Yafe


The Whole Book Is Dedicated To My One And Only Durling Surayyah Ina Maki Fatan Alkairi A Duk Inda Kike Ina Kara Neman Afuwarki Kiyafemn And I'm Missing You 😟☹🤕


Page...01

Wani Yarone Dan Kimanin Shekara 7 Rike d kafarshi yanata ihu wani dattijone yakaraso Wajen d sauri yana tambayarshi abinda yasameshi turus yatsaya sakamakon toxali da ita..NAINAH  Yakira sunanta cikin karaji d tashin hankali hawaye naga yafara xuba a idanunsa Yana cewa Saiwani Lokaci Yakamata Kidaina Daukoman Magana Acikin Kauyenan Yaushene Zaki Daina Sani Zubar Hawaye Tun Ranan Dakiko Duniya Nayi Bankwana D Farin ciki......Tana Kokarin Bashi Amsa Mutanen Kauyen suka iso wani matashin saurayine yafara mgna aedama yarinyan nan ance MACIJIYA CE Amma Babanta Yaki yadda to yanxun dai kunga avnda yafaru ina cikin gona saina hango habu (yaron daya rike kafa) Yana gara taya baikulaba yabige Nainah Sainaga wani katon maciji yafitoh dga jikinta ya Sari Habu to gaskiya baxamu yadda ba ywancin kullum saita kashe mutane a cikin kauyen nan
Nandai mutanen gari sukace Lalle sai sunbar garin kokuma su kashe Nainah Dakyar suka fice daga garin ko tsinke ba abari sun daukaba shi kuwa babanta babu abnda yake sai sharar kwallah nan yafara tuno rayuwarshi ta baya

             *Asalin Labarin*
Mallam Audu Shine Asalin Sunanshi yana zaune a kauyen  tunbau karamar hukumar gezawa Talakane Futuk Domin Sana'ar gyara takalmi yake bashida kowa a garin kuma babu wanda yasan daga ina yaxo acikin haka yahadu d suwaiba yarinyar malaminsa shine ya nema aurentah  suwaiba macece mai biyayya,kawaici,dakuma hakuri
Sundauki tsawon lokaci basu haihuba saida suka kusan shekara takwas sannan tasamu ciki murna wajen mal audu ba a mgna yakanyi kokarin ganin yafaranta  mata duk d shi din talakane amma yanada xuciyar nema duk wani abu datake bukata yana siyo mata idan yashiga kasuwar gezawa
Saidai wani abu dake bama suwaiba mamaki tun lokacin data samu ciki take mafarkin macizai amm avinda yafi daure mata Kai acikin macizan akwai wani wanda take gani yana wani irin kuka wani lokacin har magana yake mata amma d xarar safiya tayi saita manta abinda yake cemata
Kwanci tashi asarar mai rai  yau cikin suwaiba ya isa haihuwa wata ranan asabar cikin dare    nakuda takama suwaiba  nan MAL audu yafitoh domin kiran ungoxoma yana fitowa yaganta a kofar gidansa batareda tunanin komiba yace ta shigo dama kiranta xaije itadai batace komi b tabishi xuwa cikin gidan d taimakon wnn tsohuwa suwaiba ta haifo santaleliyar yarta nanda nan wnn tsohuwar ta gyra maijego d jaririyarta sannan tagayra wajen tas kamar b ayi haihuwaba nanta kunna turaren wuta sannan tafice daga gidan batareda sanin kowaba


washegari anata xuwa barka har ranan suna ta xagayo akasama yarinya suna NI'IMATULLAH  suna cemata NAINAH
Mal Audu Yayi komi daidai karfinshi..........Kubiyoni Don Jin cigaba


~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Domin shga watsapp grp
👇 👇 👇
07036452039

Bismillahir Rahmanir Rahim

Masu cewa bama typing d yawa kuyi hakuri

Page...02

Wannan Shafin Nakine My Sistoh Fateemah Bnt Zahra May Allah Help You To Pass Ur Exams With Playing Colours Ameen🎓🎓

Washe garin suna suwaiba tana bawa Nainah Tsotso saitaji kamar wani Abu Ya cijetah a Mamanta Tafara sosawa Nanda d nan tafara Wani irin bakin amai yin aman take kamar ta amayar da ya'yan cikinta dasauri mallam yafito yna tambayarta lafiya meya sameta kafin kankanin lokaci tuni ta fita hayyacinta mallam ne yaruga aguje yakira wani malamin gargajiya lokacin dasuka iso harta suma awajen d taimakon mal suka kaita inuwa bayan wasu yan gwaje gwaje malamin ya tabbatar masa dafin macijine ajikinta wata irin faduwar gaba mal yayi dafin maciji kuma tayaya dafi ya shiga jikinta alhalin Nainah Take bama tsotso nan malamin yace yakawo yarinyan yagani mallam audu yaje ya daukotah tana kwance luf d ita tasa hannu a bakinta suna fitowa malamin yatashi a firgice yana kallonta saikuma ya aro jarumta ya makalawa zuciyanshi Nandai mallam audu ya zauna rike d Nainah Sabanin malamin dayake mata kallon *Macijiya* Malamin y fiddo wani magani daga jakarsa yasa a garwashi take wannan macijiyan tafara mutsu~mutsu shi kam mallam audu gani yayi Nainah tafashe d kuka saiyafara rarrashinta nantake tausayin malam audu yakama wannan malamin domin su suna mata kallon mutum shikuma yana mata kallon MACIJIYA
Bayan wasu yan mintina yacema malam audu wannan yarinyar ba mutum bace MACIJIYA Ce...Wani Kallon Bakada Hankali Malam Audu Yayi masa sannan yace kamar ya banganeba yarinyantawa xakace MACIJIYA  ce akan wani dalili xakacema ya'ta Macijiyace Yana maganane cikin bacin rai danuna tsantsar damuwa
Ganin yanayinsa yasa malamin dafa kafadarsa sannan yace kayi hakuri Malam Audu Iyakar Gaskiyata Nake fada maka yarinyan nan MACIJIYA Ce Ran Malam Audu ne yakara baci yace fitar man a gida bana son ganinka nan malamin yafice ransa yana masa kuna saboda yasan wannan macijiyar muguwace kuma saita sasu xubda hawaye....Jikin Suwaiba yayi sauki Alhmdllh wata ranan alhamis suna xaune malam audu yake cemata wannan malamin dayayi maki magani haka yace Nainah macijiya ce bakida rashin mutumcin danayi masaba dama nasan a garin nan kowa haushina yakeji akan Nainah saboda sunga yarinya kamar yar larabawa
Suwaiba dan jim tayi sannan tace Malam yakamata aduba maganar nan domin tun lokacin dana samu cikin yarinyan nan nake mafarkin...kee yadaka mata tsawa nima saida naji fitsari 😀yace bantaba sanin bakya sonaba sai yau kema maganar makiyana zaki dauka koh to bari kiji nafada maki Wallahi duk ranan dakika kwatanta irin wannan abakin aurenki ya fice fuuuu yanata masifa ...wata faduwar gabace ta xiyarci suwaiba meyasa Malam yakasa fahimtar ta Tabbas akwai kamshin gaskiya a maganar wancan malamin ko itama shaidace yau kwanan Nainah ashirin cif a duniya amma duk dare idan ta farka bata ganinta......'''

Al'amarin wannan malamin kuwa bayan yakoma gida yana shiga daki yaga wannan macijiyar ko dar baijiba cikin bacin rai yace meya kawoki gidana meyasa kika zabi cutar d bayin Allah Nan Duk abinda sukayi maki basu cancanci haka daga garekiba wata irin dariya ta kece d ita shi kanshi malamin saida ya firgita..nima bnsan lokacin d Birona yafadi ba 🖊🖊
Kubiyoni don jin cigaba


*New Writer Ce*
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Domin shga watsapp grp
👇 👇 👇
07036452039

Bismillahir Rahmanir Rahim

🎂🎂🎉🎉🎈Happy Birthday My Lovely Lil Sis May Allah Bless Ur New Age Ameen @Hussy Soba dx page is 4 u bday gurl🎂🎂🎉🎉🎈

Page...3

Saida Tayi dariya mai isarta sannan tayi shiru cikin wata irin murya mai ban tsoro take magana shin wani tautsayine yake rinjayar ka meyasa kakeson shiga hurumin daba nakaba to kasani Kasai ajalinka d kudinka kafin yace wani  abu tuni idanunta sun sauya launi xuwa jaaa babu alamar digon baki ciki saiga wani irin koren hayaki yana fitowa daga idanunta yana shiga jikin malamin nan take yafara shure shure anan  rai yayi halinsa Batt tabace daga cikin gidan

Mal Audu Ne xaune yana rike d Nainah suwaiba kuma na cikin tana dafamasu abincin rana dakyar take aikin saboda Kwna biyun nan duk batajin dadin jikinta haka take fama kamar ance ta kalli can gefenta na hagu saitaga wani irin koren maciji abun mamaki dariya yake mata irinta ta mutane ganitai yayo kanta aetuni tafadi sumammiya malm ne yajiyo karar faduwarta cikin sauri yakaraso kitchen din yana maimaita innalillahi wa inna ilaihir raji'un suwaiba meyasa meki ruwa ya debo ya xuba mata firgit ta tashi tana amm sam takasa bude baki tayi mgna sai nuna wajen take shikuma Mal yanacewa baiga komiba wasa wasa saida tayi sati daya b magana kullum cikin firgita d ihu take ankira masu magani dayawa amm maganar dayace macijiyace take bibiyarta shikam Mal baya yadda saidai yace so suke suci kudinshi a banxa abu kamar wasa suwaiba takoma abin tausayi saidai a kwantar a tayar ciwo yagama cinye jikinta domin wasu irin kuraje ne suka firfito mata itakam Nainah Bbu abnd yadameta sai Kara qiba take kuma bata kukan yunwa don tini an cire daga tsotso sbd bata iya sha duk kuraje Sun fito har akan maman suwaiba din kamun dawa ake bata shiyasa bata lalaceba
Wata ranan litinin cikin dare jikin suwaiba yayi tsanani domin wani irin bakin amai takeyi kafin cikar sa 'a daya tace ga garinku nan Tabbas mutuwar suwaiba ta tsara duk yan kauyen haka nan Mal Audu Yaji Mutuwar domin suwaiba macece mai tsananin hakuri d biyayya shiyasa Mal Audu yake ganin ba lallai yasamu kamar taba mutane anata xuwa yimasu gaisuwa kowa d tausayin Nainah yake komawa gida ahaka har akayi sadakan bakwai baban suwaiba yace abashi Nainah Tunda acan xatafi samun kulawa Amm sam Mal yaki yrda yace abar masa diyarsa xai iya kula d ita dakyar aka lallabashi yabasu ita
Rayuwa Kenan yau an wayi gari babu suwaiba kullum Mal yana dakinta yana fadar alherinta wni lokacin kuma yayitah kuka ahaka har akayi arba'in

Kwanaki suntafi lokaci yaja  Nainah tagirma yanxun haka shekaranta biyar Amma har yau Mal bai kara aureba suwaiba Tana Makale a ranshi yana ganin baxai samu kamarya itaba

Yau ranace mai cike d al'ajabi a gidan Mal Habu baban suwaiba yarane wanda duk sa'annin Nainah ne suna wasan kasa saiga maciji yafito daga rami yaran suka fara ihu suna cewa maciji maciji  Mal yafito dauke d katuwar sandarshi yana shirin buga masa yaji muryan Nainah tana cewa Baffa karka kasheshi gurina yaxo cak yatsaya yana mamakin jin kalamnta kafin yayi wani yunkuri tuni taje gaban macijin ta daukeshi ta dorashi kan cinyanta tana yi masa wasa cikin tsananin tashin hankali Baffa ya nufeta Amma me dagowata tayi ta xuba mashi ido tanayi masa wani kallo idonta ya sauya kala xuwa fari kyal yasashi jan burkin dabai shiryaba cikin wata irin murya mai ban tsoro take cewa idan har wannan xancen yafita  to kamar ka sanar d jana'ixar kane aetuni yafara fitsari a wando 😆
Ba shiri yaruga daki a guje ganin yafece a guje yasa yara d manya suka hau gudu suna fadawa dakinsu 🤣🤣nima tuni nafece daga gidan saboda naga tana hararatah 😉
Badamar dauko maku rahoto...

~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Domin shga watsapp grp
👇 👇 👇
07036452039

Bismillahir Rahmanir Rahim

Page 4

Wnn Shfin nakune Nabeelah Apple Novel Group Nagd kwarai d goyan bayanku ❤inayinku irin sosae din nan ❤❤😘😘😘



Bayan kamar minti ashirin wannan macijin, ya sauka daga jikin Nainah yakoma ramin daya futon.

Mal Habu"kam yana shiga daki yafara goge xufan data ketomasa, can yaji ana kwankwasa kofan aituni yafada kan godonsa yana ihu yana cewa "Dan Allah kiyi hkuri Wlh bxan fadaba natuba" muryan matarshi talatu yaji tana Cewa, "malam nice pah kabudeman" ae ina kara rudewa yayi saboda muryan Nainah yaji tna masa amo a dakin tana kara shaidamasa idn harya sake wani yaji wannan labarin to kamar ya yafad'a ma jama'ar gari mutuwarsa.


talatu kam takara tsorota saboda ihun d Mal yake yak'i tsayawa can tayi dabaran kiran karamin danshi yashiga ta window yabud'e mata kofan, ganin Mal tai cikin bargo sai danna ihu yake yana cewa ya tuba" itakam abn dariya ma yabata jin dariyanta yashashi bud'e bargon. Ganin talatu na dariya Yasa Mal mikewa cike d kunya nan yafara borin kunya talatu' tace yaje yayi wanka sabd fitsarin dayayi duk yagama bata masa jiki 😆😆.



Karfe 2:30 nadare agogon dakin yabuga kuma adaidai wannan lokacin ne yafara mafarkin wani dajine mai duhuwa yaganshi a ciki babu komi a cikin dajin saiwasu irin tsuntsaye wanda grmansu yawuce misali.


kamar daga sama ya hangota tana nufoshi cikin wani irin yanayi wanda shi a xahirin gaskiya baiga tana taka kafafuntaba Kawai yaga tana tahowa gareshi kafin cikar minti daya ta iso gareshi kamar koda yaushe,tana isowa tafasa wata razanniyar kara sannan tafadi kasa tana wani irin kuka,,,saiyaga takoma MACIJIYA Amma wannan lokacin rabinta mutum rabinta macijiya."cikin wata murya mai dadin sauraro tafara magana" 
Shin kanaso naxama ajalinka koh meyasa kaki yarda d bukatata"

cikin rashin tsoro yayi yunkirin bata amsa., tayi saurin rike masa mak'wogaro take idanunta yasauya kala xuwa bakin k'irin
cikin wata murya Marar dadi tafara magana " 

"kada kayi tunanin don inasonka bxan iya kashe kaba kasani b ynxun nan xankasheka kowa"
 ,,,,,ya huta tuni ta shak'e masa wuya yafara kakarin mutuwa idanunsa sukayi jaah saboda tsabar axaba.


Cikin wani irn yanayi yafarka yana maimaita innalillahi wa Inna'ilaihir raji'un,,yana mai dafe kanshi
"
meyasa yarinyan takeson ganin bayanshi? shin wani laifi ya aikata mata? Shi dai a iyakar saninshi komai kama d ita baitaba gani b.

Asalin sunanshi Barrister Umar Yusuf Khalil
 'Mahaifinshi ALH, YUSUF KHALIL Cikakken dan boko ne kuma babban likita asalin dan yola ne shikadai iyayensa suka haifa yataso cikin so d kulawa  iyayenshi sunbashi tarbiya daidai  gwargwado.

Tun lokacin d yagama primary babanshi yakaishi kasar waje domin yayi karatunshi, anan yahadu d mahaifiyar umar itakuma er india ce karatune yakaita london anan suka hadu har Allah yasa sukayi aure bayan sungama karatunsu anan kano baban yusuf yagina masa gida mai kyau d tsari a unguwar zoo road.


bayan shekara uku d aurensu Allah Ya Axurta nazli d ciki xokuga murna wajen yusuf d mahaifansa harma d iyayen nazli din,
Lokacin d cikin y isa haihuwa cikin dare tafara,nakuda,,,,batasha wahalaba ta haifo yaronta k'yak'yk'yawa
kowanne bangare sunyi murna kuma Sun nuna bajintarsu ranan suna yaro yaci Umar Farouk.


'Umar yataso cikin so d kauna yarone Dn gata Amma duk d haka basu barshi ya sangarceba komi sunayi masa,,,,,,,,,!

kuyi Hkuri d wannan Banjin dadi 👏🏻👏🏻👏🏻need ur du'a🙏🏻


~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Domin shga watsapp grp
👇 👇 👇
07036452039

Bismillahir Rahmanir Rahim

Page 5

❤ *The Whole Book Is Dedicated To My Apple Surayyah Allah Yakara Maki Lafiya Ameen* ❤


Umar Yataso cikin so d kulawa wnda iyayen d kakanni suke bashi.

tun lokacin umminshi bata kara haihuwa b shine kadaine  danta tana matukar kaunarsa,

 Yayi karatunshi duk a 9ja domin babanshi yace baxai fita waje yai karatuba, Yanada Nutsuwa ssae,bashida surutu kuma baxaka kirashi miskiliba' k'yak'k'ywane Amm b can ba.ynada kyau daidai misali " fatar jikinshi a murje alaman hutu y xauna mishi.


Shekaransa 27 yagama law school dinshi yaxama cikakken barrister,
 

tun ranan daya amsa certificate dinshi nxama bar, yake mafarkin wannan yarinyan wadda bai Santaba,bai,tab'a ganintaba Amm kullum saitaxo cikin mafarkinshi,.




Washe gari bayan yatashi daga bacin yayi wanka yashirya yadauko tirarenshi Maisunan *Safeer Al-Hub* d *Zahoor Al-Reef* yafeshe jikinshi dasu  yanason turaren saboda dadin kamshin su,.

Cikin nutsuwa yake saukowa daga step din gaban umminshi yaje yana gaisheta ta amsa cike d kulawa sanann ta xuba mashi ido,na wani dan lokaci cikin alamun dmuwa tafara magana "Umar Farouk" cikin sanyi yadago rabon data kirashi haka harya manta,,,,,Ya amsa na'am umminah "muryansa na rawa "


"kwana biyu nakasa gane kanka duk ka rame mene damuwanka?


Muryansa n sark'ewa yace "Ummieenah babu komi" yaso sanar d ita amma saiyaji bakinsa yayi masa nauyi '

Hmm kawai tace sannan tace yaje yayi brkfst
tna kallonshi tea kadai yasha, yakoma dakinsa yna kwantawa bcci yadaukeshi...

             *********
Nainah kam al'amarinta ya tsananta kullum saitasa Mal fitsari a wando shikam daya gaji babanta yakira yace yadauketa sutafi gida Mal audu yaso sanin dalilin,, Amma fir Mal habu yaki fad'a masa yace shi Kawai yagaji d rigimarta kullum sai an raba fad'a d ita.


Tunda Nainah takoma gidan babanta abubuwa da dama Sun faru ciki harda auren d babanta yak'ara.


Ya auri wata baxawara mai suna hajjo,sam batada mitumci ko kadan Yau kwananta uku d tarewa.

Lokacin data tare d darene washegari, d safe cikin isa taje ta taso Nainah waitayi mata aikin gida itakam tace baxata iyaba, hayaniyarsu ce ta tada Mal Audu Dga bccin dayake, cikin sauri yafitoh yana tambayar

 "mene yafaru d wnn safiyar ake hayaniya haka"?



Hajjo tace "yo Mal wnn er taka waibaxata yiman aikiba"


cikin bacin rai yace.. ""Haba hajjo d Nainah nawa take dudu shekaranta 6 Amma kice tayi maki aiki ae wannan rashin tausayine"



cikin daga murya take cewa "ah lalle Mal tana mgna tana tafa hannu'  to Wlh baxai yiwuba ace wannan katuwar yarinyan xanyi girki d shara b" tana mgan kamar ta rufeta d duka,




Mal Audu Kam Takaicine yahanashi magana daki yakoma yana mai nadamar aurenta.......,,,,""




Once Again Kuyi Hkuri d Wnn

*Nagode Kwarai d Addunku*👏🏻👏🏻👏🏻




~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Domin shga watsapp grp
👇 👇 👇
07036452039

Bismillahir Rahmanir Rahim

Page 6

*Wannan Shafin Sadukarwace Gareku Masoyan Apple Tnx For Ur Support And Love*

          *************
Cikin nuna isa d gadara Hajjo tace kee"Nainah badake nakeba" cikin tsananin tsoro tafito,tulu tabata tace taje rafi ta dibo mata ruwa.

Jiki b k'wari tadauka tulun tana share kwallah,dak'yar t iya debo ruwan saboda bata saba b,

Bayan tadawo tasata wanke-wanke d shara-shara kafin tagama tagama jigata dak'yar  ta shige daki domin ta huta.


Darana ma haka tasha aiki,abin mamaki Mal Audu Kam Kodamuwa baiyiba,

Hajjo tamaida Nainah baiwarta Duk Wani aiki itane takeyi tun bata saba b harta saba kullum tasan aekinta duk tarame ta fita hayyacinta kallo daya xakayi mata tana cikin mtsala.

Ni'ima.! Nainah ! Hajjo takirata cikin b'acin rai tana huci kamar wata xakanya, dasauri ta k'araso jikinta duk rawa yake "wato dn iskanci kinaji ina kiranki shine kikayimn shiru koh"
Cikin in'ina tace "uhm uhm banjiba shysa kiyi hk'uri "
     rank'washi ta xuba mata sannan tarik'e kunnenta "duk lokacin dana k'ara kiranki baki amsaba sainaci ubanki shegiya mayya,kitashi kikaiman nika kafin n xaune ki "


cikin sauri ta mike tadauka k'waryan tafita tana sharan k'wallah.
  
Tana fita suka had'u d Mal Audu Tuni yakara b'ata ranshi yaja tsaki yayi shigewarsa cikin gidan.


Nainah Kam Tana can wajen nik'a sai magrib tadawo bayan ta ajiye nik'an Saida hajjo tayi mata dukan "tana cewa taje taxauna kamar wadda ta aika makka"

itakam Nainah tarasa abinda dake mata dadi haka ta rarrafa tashiga dak'in  datake kwana.

washe gari dasafe kamar kullum hajjo tad'auko kasko taxuba wani garin magani aciki ta fito tsakar gida dashi, saida ta tabbatar ko'ina yasamu sannan ta ajiye kaskon,
 Sannan ta kira Nainah domin tayi mata aikin data saba.


kwanaki sunja yanxun haka Nainah shekaranta takwas kullum da irin wahalar datakesha a wajen hajjo, Mal Audu Yafita harkanta. Gaba daya yamanta yanada wata d'iya.
Yauma kmar kullum  hajjo ce rik'e d kasko amma Kana ganinta kasan bata cikin hayyacinta sai gumi take sharewa duk ta hargitsa d'akin.
Lek'a can-bud'e can haka take fama tun karfe 6na safe haryanxun sha biyu na rana tana aikin abu daya.


kamar daga sama tajiyo muryan Nainah tana cewa "maganin kike nemana koh" dawata irin murya maiban tsoro,
cikin tsurewa tace a,a,,,ah ba magani nake nemaba,kut,ta had'iye miyau.

kana ganinta kaga marar gaskiya:

Wata irin dariya Nainah tafara can kuma tayi shiru ta xubama hajjo ido saikuma tafashe da kuka irin na jarirai,ae tuni jikin hajjo yafara k'yarma dama tasan wannan ranan tana nan xuwa.

Bayan Nainah tagama dariyan saikuma ta hade rai, tafara magana cikin murya kala-kala sannan tace

"kinsan nasan komi amma nafison kifada d bakinki "


Cikin tashin hankali hajjo tafara magana

"dama,..dama... Uhm.... Dama lokacin dana hadu d babanki sai kawata jummai (kawar hajjo) tace yakamata nje wajen boka,,saboda babanki yana sonki sosae gara kafin na shigo na mallakeshi.

Muka shirya sai nijer can wani kauye mukaje dak'yar mukaga bokan saboda tsabar yawan mutanen.
muna shiga yafara wata irin dariya sannan ya murtuke fuska.

Bayan mungama yimasa bayani saiyace akwai aiki babba agabanki,saboda wannan yarinyar "MACIJIYA Ce"
Cikin tsananin firgice ta dubeshi sannan tace boka "bangane kamar ya macijiya ce"

Yace "kwarai kuwa Amma nakasa gano komi akanta kuma Tabbas baxata bari ki auri babantaba"

To boka yaya xanyi..? Ta tambaya,

Yace akwai wni garin magani daxan baki kullum d safe kinayin turare dashi shikadaine hanyan daxaki bi domin macijiyar batason warin maganin,amma pah duk ranan dabakiyiba kisani baxaki kara kwana a duniya ba.


Cikin kuka hajjo tagama bawa Nainah Labarin
Kuka take mai cikeda nadama tana rok'on  Nainah ta yafe mata.



Kafin tagama rufe bakinta tuni Nainah taxama katuwar macijiya tafara sarin hajjo har waje biyar atake ta fadi kasa b rai...,,,,,

Ganin Nainah tajuyo gareni yasa na jefar d Littafin danake dauko maku rahoto domin tsira d tawa rayuwan🤣🤣🤣🤣



~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Bismillahir Rahmanir Rahim

Page 7

Alhmdllh Am +1 today And -1 To My Grave  Happy Birthday To Me May Allah Bless My New Age Ameen🎈🎂🎈🎂🎈🎂🎈


*Wnn Shafin Nakine My Besty Leemart Tnx For Ur Support And Love*


         ********
Nainah Kam Daki takoma tayi kwanciyarta,Mal Audu Tun lokacin dayaje massalaci baidawoba saiyanxun.


D sallama yashigo gidan Amm shiru b a amsaba Hajjo! Hajjo! Yakira sunanta Amm bbu alamun xata amsa.
Dak'in yashiga gabansane yafadi ganin hajjo kwance  bakinta nafitar d wani irin ruwa,cikin tashin hankli yafara kiran Nainah, Na'am Baba Yace "Meyasa Sami Hajjo"?
Tace "Uhm Baba Nima Bansaniba daxun dai najiyo ihunta"


Baice komiba yasa kai Tagore sai gidansu hajjo nan yasanar dashi hajjo Ta rasu,babanta kamar yayi hauka sai salati yake maimaitawa  .


Bayan Sun iso dakinta cak baban hajjo ya tsaya domin kallo daya yayi mata yagane cewa dafin macijine yayi sanadiyar mutuwar ta,baice komiba haka akayi mata wanka aka kaita gidanta na Gsky.


Bayan Kwana Arba'in d rasuwanta babanta yak'ira Mal Audu Yace

"Hakika Nasan Xakayi mamakin wannan k'iran danayi maka abnda yasa nak'iraka saboda na shaida maka hajjo macijine yasa mata dafi kuma shine sanadin rasuwanta...'yadanyi jim yana kallon Mal Audu'

Cikin alamun rashin fahimta yace "kamarya banganeba
a Ina tasamu dafin maciji,,?

plx kuyi hkuri d wannan 👏🏻👏🏻👏🏻☹☹☹😥

Naje unguwa +
Banda Caji🙆🏻‍♀
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃


Bismillahir Rahmanir Rahim

Page 8
 *Masu Korafi Kuyi Hkuri Dn Allah*👏🏻👏🏻👏🏻


Cikin rashin fahimta Mal Audu Yace Kamar Y Banganeba"?


Baban Hajjo Yace

 "Kasan dai nidin tsohon mafarucine kuma nasan kowani kalar dabba tacikin daji kallo daya nayima farin ruwan d hajjo take fitarwa nagane dafin macijine,:

Yaci gaba d cewa kuma alamu Sun nuna cewa macijin agidanka yake kuma irin wnn Macijin yanada matuk'ar hat'sari shawarata itace ka....kafin Ya karasa fada Mal Audu Y Dakatar dash nagode kadai yace yayi ficewarsa daga gidan.

"Tabbas Mutanen Garin Nan Basa kaunarsa shida yarsa Nainah basuda burin daya wuce su daurawa Nainah Sharri Yakamata nad'auka  mataki" Duk cikin zuciyanshi yake wnn xamcen.



d sallama yashiga cikin gidan Nainah ta amsa tana mai yimasa snnu d xuwa, ya amsa cikin kulawa Duk saiyaji tausayinta yakamashi yarinya karama akeson K'alawa  sharri, shikam baisan dalilin dayasa ake yi mata sharriba.

"Baba Yakawo ma abinci" muryan Nainah ce ta katseshi daga tunanin dayake,yace "eh Ni'imatullah Kawoman"

murmishi tayi harsaida dimple dnta Ya lotsa tanason Babanta Yak'ira ta d wannan sunan.


      **************
Lokaci Yaja  Yanxun Nainah Shekaranta Goma Sha Biyu A duniya Saiyanxun babanta yake shirin kara wani auren.

Shirye-shiryen biki ya kankama Mal Audu Har Fenti Yak'ara Yima gidans,: yarinyar daxai aura acikin garin gezawa take akasuwa suka hadu wajen kasuwancin sa soyayya mai karfi ta shiga tsakaninsu.

Yau juma'a aka daura auren Mal Audu D Amaryansa Sadiya.

Saiwashe gari aka kawo masa amaryansa, bayan yan kawo amarya Mal Audu Yayi Kmi Wnda duk wani ango yakeyi.


*Topah Anan akeyinta*

Band'aki yaje domin yayi alwala bayn ya idar yashigo dakin.

 maimakon yaga sadiya kan gado saiyaga wata katuwar macijiya wanda saura kdan ta cika gadon gaba daya, wani irin fad'uwa gabansa yayi yanason yayi adua Amma sam bakinsa kamr ansa d'an makulli an rufe bakin.

Aebaigama tsorata b saida yaga macijiyan ta taso Tana tafiya irinta mutune tana nufowa gareshi kafin takaraso yafad'i kasa sumamme

*Ganin Mal Sume yasani jefar d birona na kwasa aguje Amm kafin nakaiga K'ofan  macijiyar ta isa k'ofan tace haba Apple Ina xaki alhalin baki gama daukan rahotonba< biyoni kisha kallo saura kiris nayi fitsari* 😝😜


Labulen dakin ta d'aga Amma maimakon naga tsakr gidan Mal Audu Sainaga wata irin Had'add'iyar Tunda nake bantaba ganin irin fadar ba iyakar tsaruwa fadar ta hadu Ko ina ya wadatu d haske kamar ba dareba.

Wata kofa Muka nufa tafiya muke b alamun munkusa Bayan kamar minti ashirin mukaxo wani gini,macizai ne kala-kala awajen, can n hango Sadiya wani maciji ya nannade ta bbu alamun tanada rai, Nainah tace "wnn shine hukuncin duk wadda ta auri babana"

Kafin nayi magana saigani nayi a kofar gidana🧐


Mal Audu Kam Sanyi Asubane Yatashesi yna farkawa yaga Sadiya kan gadon ransane yabaci yaji tsanarta yanajin dama ya shak'e ta kowa ya huta gaban gadon yaje ya sharara mata mari yace "Don ubanki tashi ki kwashe kayanki nasakeki Saki uku" ganin bata motsaba yasake daga hannu d niyar kara mata wani marin cak ytsaya sakamakon toxali d yayi d bakin Abu yana fita dga Bakint,cikin tashin hankli yakare mata kallo Tabbas bata motsi wata irin zufa ce take ketomasa shikam meke damunsa meyasa Duk lokacin Duk lokacin dayayi aure baya samun nutsuwa saidai tashin hankli.?


Motar Gezawa Yahau yaje yasanar d iyayenta tarasu  bkin ciki tashin hankali Duk sunganshi a wannan ranan, Maganar dai dayace macijine yayi ajalinta.

wasa-wasa saida ya auri mata biyar duk suna rasuwa dalilin dayasa kenan mutanen kauyen suka daina bashi auren "ya.



~New Writer~
[10/26, 3:55 PM] Aysha Galadima: 🐍🐍🐍 *Macijiya* 🐍🐍🐍
Written By
✍✍✍
*Nabeelah Apple*
~New Writter~
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Dedicated To My Besty
 👇          👇           👇
*Surayyah Abdullahi Isma'il*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

Bismillahir Rahmanir Rahim
 
Page 9


Al'amarin Nainah Kuwa sai cigaba yake ko cikin kawayenta idan akayi musu koh fad'a d ita Toh daga ranan sunanka gawa,Ko makaranta duk malamin daya daketa shima saita kasheshi.

Tun Abn baya damun Mal Audu haryafara damunsa yanxun shima yafara yadda d maganar mutanen gari cewa Nainah Macijiya Ce,saidai bashida hujjar hakan kuma bata nuna masa wata alamar ita dn Macijiya Ce Shidai Abu daya yasani duk wanda yayi mata laifi washegari xa aga mutum ya mutu.

shawara ya yanke xaije y tambayeta tafada masa Gsky idn ita dn d gske macijiyace"

Nainah! Nainah!  Na'am Baba Ta Amsa" yace xona "
D sallama ta shiga dakin tace "Baba Gani "
Kallon tsaf yayi mata sannan yafara cewa "Nainah!...Hakika Banjin Ddin yanda mutanen kauyen nan sukeyi maki sharri d kazafi suna cewa ke macijiya ce.,kinsani kaf fadin kauyen nan bakida wanda yafini inason kifadamn gaskiyar lamarin."meyasa kike kashe mutane? Kuma dgske ke macijiyace,?

Kuka Tafara sannan tace "Duk duniya banida kamarka inason farin cikinka fiye danawa yakai babana kayi sani cewa niba Macijiya Bace b kawai sunayiman sharri sbd surabani dakai"karashe maganar Tana kara fashewa d kuka.'


Tsananin Tausayintane yak'ara kamashi "tabbs d alamun Gsky a maganganunta tayaya xatake kashe masa duk matar daya Aura alhalin tanason ganin farin cikinsa",akwai dai wanda yake binsa da sharri shine ake makalawa diyarsa kuma gudan jininsa"


Yi Hkuri Knji Yar Baba nidama nasani mutanen garin nan basa kaunata tunda harsuke dora mki irin wnn sharrin.

Goge Hawayenta tayi sannan tace Baba Dn Allah Kayi Hakuri Banson Kana Damuwa D Maganar Mutanen Garin Nan Sabda Ina Tsoron Wani Ciwon Yakamaka Kai Kadai Nake Gani Zuciyata Tayiman Sanyi Idan Narasaka Rayuwatah Tagama Yawo"Takara Fashewa D Kuka"

Dak'yar Yasamo kanta tayi shiru.




    *********

"Haba Umar Wnn Wace irin rayuwace ka xabama kanka Kai kullum cikin tunani duk kabi ka rame nayi nayi kafad'aman abinda dake damunka Amm kak'i,," tunda tafara maganar ya zuba mata ido cikin alamun damuwa yace "ummieh babu abinda yake damuna" banason wani dogon zance idn babanka yadawo zanfada masa tunda shi kana tsoronshi xaka iya fada masa abinda ke damunka.


Bayan kamar awa uku Abbanshi yadawo bayn y huta yaci abinci suna xaune a falo umminsa tace"Yawwa dama inason magna dakai" yace "Toh inajinki"
tace dama maganar umar ce,yaron nan akwai abinda ke damunsa Amma sam yak'i fad'aman,,Duk ya rame kamar bashiba,"

"Kiranman shi" Kawai yace,tashi tayi takirashi bayn kamr minti biyar ya iso,guri nasamu y xauna sannan yace "Abba gani"

Umar! Yak'ira Sunanshi,Na'am Ya amsa'

"Umar make damunka Umminka taceman Kwana biyu ta rasa gane kank.?

"Abba Uhm babu abinda yake damuna pah"

Yce Idan ma wani Abu kake b'oyewa wata rana xamuji kuma xamu gani"
Ummi ce tace "yanxun alhaji abnda xakace kenan baxaka sashi a gaba yafad'ama  damuwarsa ba.

Alh,yace Haba Yaxakice haka tunda yace babu abnda yake damunsa shikenan.

Shidai umar bashida bakin magna yana jinsu,can yace Amm Abba xnkoma ciki inason anjima naje gidansu Fadeel,

Yace "to kakula dkanka,umminsa kuma tace yagaida hajiyar fadeel dn ya amsa d Toh sannan yahaura step Dn.

Fadeel Abokin Umar ne tunsuna yara sun shaku sosae shi doctor ne shikuma umar barrister anan suka samu bambancin ra'ayi wnn kenan.

Lokacin daya isa kofar gidansu Fadeel Yayi horn maigadi yabude masa get yashiga d motar parking space yanufa.

bayan yagama parking yafitoh direct cikin gidan ya shiga a falo yatarar d ammin fadeel gaisheta yayi Itakuma tana tambayrsa yan gidan,,,,yace duk suna lafiya ummieh ma tace ngaisheki,ina amsawa tace" kaje fadeel Dn yana d'akinsa  to yace sannan yatashi ya nufi dakin fadeel dn.

D sallama yashiga dakin kwance ya ganshi d alamu yayi nisa a  tunanin dayake Fadeel!fadeel.! Yakira sunanshi firgit yatashi ganin umar ne yasashi ajiyan xuciya, Ya Friend ashe kaine Wlh nad'auka Ammi ce,.

Hnnu yamika masa suka gaisa kowa yana tambyr kowa y aiki.

Fadeel yace "gara dakazo Wlh ina cikin damuwa"
Umar yace make damunka.?

Fadeel yace "Wallahi Abbane d rigima dole sainaje kauyensu kuma pah bbu kowa nashi acan saboda anyi xaman mutumci d kakan nina shine xnje nagaishesu "

 dariya Umar  yake  yace "shikenan saika samo mata acan koh,?

shikam fadeel abin ne yabata masa rai yace Aa ka manta surika xnyi b mata b,wata dariyan umar yak'ara kwashewa d ita yace aeduk daya yaushe xan raka ka yak'arasa maganan yana d'aga masa gira.

Fadeel Yace Aesaikaxo kakaini koh.?

Umar ne yataso yaxo kusa dashi sanann "yace kaga friend dawasa nake yaushe xakaje inason na raka ka saboda inason xuwa kauyen. Wata harara fadeel yayi masa sannan yace b "rana"

dak'yar  umar yashawo kan fadeel akan ranan asabar xasuje daga nan yayi masa sallama har bakin get yarakashi sannan yadawo cikin gidan.

Umar kam lokacin daya koma gida ana kiran sallar magrib masallaci yawuce baidawoba saida akayi i'sha abinci kawai yaci Ya haura sama saboda Yau yagaji sosae,saida yayi wanka sannan yakwanta.

Can Cikin dare kamar dai kullum yau ma yafara mafarkinsa
Amm wannan karon yasha banban dana kullum domin Sina cikin Wani lambu mai kyau g ya'yan itatuwa d furanni masu kyau d kamshi fuskanta fal fara'a tana sanye cikin wata had'ad'd'iyar dog u want riga  kalar maroon wadda tayi dai-dai d kalar jikinta.

bayan ta iso taxauna a kujeran dake kusa dashi tanayi masa wani rikitaccen murmishi,

"Yakai masoyina kuma abin alfaharina hakika ina cikin farin ciki marar misaltuwa domin ka kusa xuwa gareni."


Yace "Hakika kinyi babban kuskure dahar kike tunanin xan zama masoyinki babu wadda na tsana kamarki kiyi sani cewa" aekafin yak'arasa ta daka masa wata irin tsawa cikin bacin rai ta b'ace b'at.

Wani irin gurnani yafara ji daga bayansa mutuwar tsaye yayi ganin wata irin katuwar  macijiya a bayansa kafin yayi wani yunk'uri tuni macijiyar ta had'iyeshi Adaidai wnn lokacin ya farka yana mai nadamar kwanciyarshi bccin
Toilet yanufa yadauro alwala yana mai kaiwa ubangiji kukanshi akan ya sauk'ak'a masa abnda ke damun sa.

     



       ************
Mal Audu Zaune Abn duniya yayi masa yawa saboda wani Abu d Nainah ta tsiro kullum idan dare yayi baya kuma ganinta saikuma gobe d safe wannan abun yana damunshi.

Gashi jiya sunyi fada d yar gidan maigari yanxun haka yarinyan ta rasu itakuma Nainah Yan Sanda sunkamata Tanacan hannunsu.

mutanen gari sunyi kokarin nuna masu ilar kama Nainah Amm sunki, Adaren d suka kamata mutum dayane ya tsira gaba dayansu su biyar duk Sun mutu.
Itakuma ba agantaba ko ina anyi cigija Amm bbu alamarta.
Abubuwa sunyima Mal Audu Yawa Yarasa inda xaisa kansa yaji sanyi mutanen gari kowa yafita harkansa.

Yau Takama Asabar Ranan Dasu fadeel Zasuxo kauyen su Nainah hakanan gaban Umar Yaketa fad'uwa baisan daliliba,kuma duk jikinsa yayi masa nauyi.

dak'yar d tambaya suka iso kauyen kafin su iso cikin kauyen cikin ciyayin dke gefen hanya suka ga alamun ana daga masu hannu ckin sauri fadeel yataka birki,yace Umar mutsaya mutaimaka masa koh shikam tsaki yaja yace duk yanda kagani.

Murmishi Fadeel Yayi Sannan yafita yana xuwa gabansa yafad'i cikin tashin hankli yake kiran Umar...."""

~New Writer~


Download Macijiya Littafi Na Ɗaya HausaNovel