Zafafan sabbin hotunan jaruma Rahama Sadau kenan na yau din 13/06/2020 wayanda ta sake su a shafinta na Instagram. 

Jaruma Rahama Sadau na daya daga cikin manyan mata masu lokaci a cikin masana'antar shirya fina-finan hausa ta Kannywood. 

Rahama Sadau ta shahara sosai a harkan wasan kwaikwayo inda shaharar nata bai tsaya a Kannywood ba kadai ya hada harda Nollywood.